Kwankwaso & Abba Wumen Mobilazation

Kwankwaso & Abba Wumen Mobilazation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwaso & Abba Wumen Mobilazation, Women's clothes shop, �P�D�P�, Abuja.

Assalam Masoya Dama Goya Bayan Kwankwaso da kwankwasiyya Wannan shine shafinmu Na maigirma hjy Rabi Htr Giwar Abba Mun bude wannan shafin Dan yada manufa ta kwankwaso da Engr Abba Kabir Yusuf

His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso together with his friend and former colleague, HE Godswill Obot Akpabio (Akwa I...
13/02/2022

His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso together with his friend and former colleague, HE Godswill Obot Akpabio (Akwa Ibom State), and in company of Engr Buba Galadima paid a condolence visit today (13th February, 2022) to the Palace of Sultan Of Sokoto, His Eminence Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR mni, over the loss of Alhaji Hassan Danbaba (Magajin Gari of Sokoto). They then proceeded to visit the family of the deceased and condole them. May Allah forgive him and grant him Jannah, Ameen.

Mai Girma Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso tareda abokinsa tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, HE Godswill Akpabio, da kuma Engr Buba Galadima, sun kai ziyarar ta'aziyya yau (13th February, 2022) zuwa fadar mai martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR mni bisa rasuwar magajin garin Sokoto Marigayi Alhaji Hassan Danbaba. Daga nan kuma sun wuce zuwa gidan iyalan marigayin domin su jajanta musu. Allah ya jikansa da rahama Ya gafarta masa, Ameen.

KARAMAR HUKUMAR TARAUNI AYAURabon magunguna ga marasa lafiya tare da duba lafiyarsu kyauta dake gudana karkashin kungiya...
13/02/2022

KARAMAR HUKUMAR TARAUNI AYAU
Rabon magunguna ga marasa lafiya tare da duba lafiyarsu kyauta dake gudana karkashin kungiyar, Kwankwasiyya Concern Forum bisa jagoranci Mai girma jagoran Matasan Kwankwasiyya na kasa Alh. Yahaya Musa Kwankwaso. Wannan shine aikin motsa Kwankwasiyya akananun hukumomi 44 na jahar Kano ayanzu da muka mayarda hankali wajen gudanarwa, domin tallata tsarin da kuma kara jawo masoya da magoya baya.

Allah yasaka da alkhairi ga ma'abota gudnaarda wannan aiki, ya karawa Sarki lafiya.

 "Mutun Kamar fensir ne rayuwa za tai ta fikeshi ana rubutu ana sake fikewa har yakare idan kamutu ba abunda zai amfanek...
13/02/2022


"Mutun Kamar fensir ne rayuwa za tai ta fikeshi ana rubutu ana sake fikewa har yakare idan kamutu ba abunda zai amfaneka sai abun Alkhairin dakai kuma kayi kokari duk abunda yatsunka zasu rubuta yazama na Alkhairi ne domin Allah zai tambayeka".

*Ya Allah kasa rubutun mu yazama na Alkhairi ga al ummah Ameen*

  👏👏👏
13/02/2022

👏👏👏

  ✊💝👏
12/02/2022

✊💝👏

His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso on his way to Abuja from kaduna seated with Muhammad Diggol and Hon Mohammad Ja...
12/02/2022

His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso on his way to Abuja from kaduna seated with Muhammad Diggol and Hon Mohammad Jamu Yusuf.

  ✊💝
12/02/2022

✊💝

12/02/2022

((2023))

 Da Karfin lkon Allah ((2023))
12/02/2022


Da Karfin lkon Allah ((2023))

12/02/2022

 💝👏👏👏
12/02/2022

💝👏👏👏

Alhaji Sunusi Dan Kasuwa (Sardaunan Manonman) and his entourage paid a courtesy visit today (12th February, 2022) to HE ...
12/02/2022

Alhaji Sunusi Dan Kasuwa (Sardaunan Manonman) and his entourage paid a courtesy visit today (12th February, 2022) to HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso in Kaduna State. National issues and politics were discussed during the visit.

Address

�P�D�P�
Abuja

Telephone

+2349018799811

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwaso & Abba Wumen Mobilazation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share