16/04/2021
Dan girman Allah ko baxa ka karantaba katura a group wasu sukaranta dumin zai amfanemu
Kaba dayammu
AKAN
ðŸ˜ZUWAN DAJJAL ATAKAICE
Manzon Allah tsira da amincin Allah sukara tabbata agareshi yace tindaga
Halittar Annabi Adam har zuwa tashin kiyama babu wata masifa da zatazo sama da masifar zuwan dajjal
Manzon Allah(s.a.w) yakara cewa babu wani annabi da Allah zai turo batare da yayiwa Al'ummarsa bayani akan dajjal. Kuma shi zuwan dajjal yana daya daga cikin manyan alamomin tashin alkiya kuma Shi dajjal Allah ya halicce shine don ya jarrabemu kuma Allah yabashi baiwa da xai iya cewa ayi ruwa kuma ayi yace ruwa yatsaya kuma yatsaya kuma yana da baiwar tada matacce. manzon Allah(s.a.w) yasanar damu cewa zaizone da wuta da kuma ruwa zaice kayarda cewa shi allah ne idan kace dashi eh to zakashiga wannan ruwa inkuma kaki zakashiga wuta sannan manzon Allah yasanar damu zaizo da ido daya Ya Allah katsaremu daga shafar masifar dajjal
ADDU'AR
NEMAN TSARIN DAJJAL
(1)Yazo a hadisi cewa manzon Allah (s.a.w) yace karanta ayoyi goma nafarkon suratul kahfi
(2)Karanta wannan addu'a ako wacce tahiyar karshe ta kowacce sallah biyar da muke arana itace
Allahumma Inni A'uzubika min fitinatir kahbar Wamin Azabi Jahannam Wamin Fiti natil Mahaya Wal mamat Wamin Sharri Fitinatil Masihil dajjal Amin
(3)idan harkashiga ruwansa bakashiga wutaba to wannan alamace tacewar ka halaka
Alama tatsira kuma shine shiga wutarsa inkashiga to katsira Allah katsiratar damu
YA ALLAH KATSARE MANA IMANIMU KA KUMA KAREMU DAGA MASIHIL DAJJAL
ABIN FARINCIKI DUK WANDA YASANAR DA WANI TO ALLAH ZAIBASHI LADA DAN ALLAH KATURA DAN WASUMA SU AMFANA KUMA KAYI JOIN GROUP DINMU
ALLAH YASA MUDACE AMIN
MASU KISHIN IYAYE44/
Pls like page