UK NINGI

UK NINGI Everyone matters to someone

08/01/2026

Ya Allah! Ka tabbatar da digadiganmu akan bauta maka. Ya Allah! Ka sanya muna da rabon hutu da jin daɗi.

30/10/2021

Remember to take care of yourself. Sometimes, you get so busy taking care of others, that you forget you also need attention from yourself to yourself.

06/10/2020

A boyfriend or girlfriend relationship is where two individuals agree to disobey ALLĀH together, in order to burn in the hellfire together. Is that what you call "love"? Either get married and make it Halal (lawful) or come out of that cursed relationship! Prophet Muhammad ﷺ said: "When two opposite s*x people are illegally together alone, then the third is Shaitan." (Bukhari)

06/10/2020

*_NA YI WANKAN JANABA, SAI MANIYYI YA SAKE ZUBO MINI?_*

*Tambaya*
Assalamu Alaikum tambayata itace idan mata ta sadu da mijinta tayi wanka immidietly bayan ta gama tana zaune sai taji s***m ya zubo mata shin zata kara yin wani wanka ko kuma wanda tayi ya isa ?

*Amsa*
Wa'alaikum assalam, To idan sabuwar Sha'awa ce ta zo mata, ta zubar da maniyyi, ya wajaba ta sake wanka, amma idan saboda saduwar da s**a yi ne a baya: za ta wanke wurin ne, ta sake alwala, amma babu bukatar sake wanka, wanda ta yi na farko ya isa. Duba Bidayatu Almujtahid 1\48 da Insaf 1\232.

Allah ne mafi sani.

2\1\2016

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.

06/10/2020

Dear unmarried brothers and sisters,
Almighty ALLĀH has already written the names of your spouses for you. What you need to work on is your relationship with ALLĀH (Sub-haanahu wata'aala). He will send her/him to you when you're ready. It is only a matter of time. Be good and keep on praying!

05/10/2020

Allah nunarokonka kasadamu alkairi karabamu da sharrin masu sharri meen ya Rabbi

Address

Ningi LGA
Bauchi

Telephone

+2348102987630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UK NINGI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UK NINGI:

Share