ibn__evrahim

ibn__evrahim Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ibn__evrahim, Men's clothes shop, Hagagawa, Bichi.

08/06/2026

SANARWA TA MUSAMMAN

Assalamu Alaikum.

Muna farin cikin sanar da al'umma cewa an fara sayar da fom na shiga ƙungiyar BICHI TAILORING DEVELOPMENT [BTD] .Wannan ƙungiya an kafa ta ne domin bunƙasa sana'ar ɗinki, haɓaka ilimi da ƙwarewa, da kuma samar da haɗin kai tsakanin masu sana'ar ɗinki.

Fa'idodin shiga ƙungiyar sun haɗa da:

1. Samun horo da ƙarin ƙwarewa a harkar ɗinki.
2. Haɗuwa da ƙwararrun masu sana'a domin musayar ilimi da gogewa.
3. Samun bayanai kan sabbin fasahohi da dabarun sana'a.
4. Samar da haɗin kai da taimakon juna tsakanin mambobi.
5. Buɗe ƙofofin samun damar ci gaba a harkar sana'a.

Muna gayyatar duk masu sha'awar sana'ar ɗinki, matasa da manya, maza da mata, da su yi anfani da wannan dama ta hanyar sayen fom da yin rijista.

Za'a Samu wannan Fom ta wannan lambobi kamar haka:

+234 706 639 0021
+234 902 168 9038
+234 812 526 4138
+234 708 784 9829
+234 803 477 1767

Ci gaban sana'a yana farawa ne da ɗaukar matakin shiga cikin ƙungiya mai inganci.

Domin samun fom ko ƙarin bayani, a tuntubi shugabannin ƙungiyar.
BICHI TAILORING DEVELOPMENT {BTD} Ƙungiyar Cigaban Masu Sana'ar Ɗinki Domin Gobe Mai Haske.

Sec. Gen.
Bichi Tailoring Development (BTU)
Mukhtar Alhassan Ibrahim

Address

Hagagawa
Bichi

Telephone

+2348030443777

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ibn__evrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ibn__evrahim:

Shortcuts

Share