SS Bazooka kupta design Chiromawa

SS Bazooka  kupta design Chiromawa Fashion design Hand sewing

17/09/2025

Sanarwa ta musamman !!! Ga dukkanin abokan cinkayyarmu game da rufe shagonmu.

Assalamu alaikum wa rahmatullah, ina amfani da wannan dama domin sanarwa da ɗaukacin abokan cinikayyarmu ; wanda s**a kawo mana ɗinkin kaya, da kuma wanda s**a kawo mana wankin hularsu. Zamu rufe shagonmu na tsawon wata guda sabo da wata tafiya domin cika ka'idar kammala karatunmu da mukayi.

Za mu rufe shagon ne daga ranar Talata 23rd ga watannan da muke ciki September 2025 Har zuwa karshen watan 10 na October, wannan rufe shagon zai iya tsayawa a iya wannan kwanakin mutukar yaran shagon sun dawo gari kafin lokacin ko kuma ya wuce hakan.

Da wannan nake kara kira ga duk wanda yasan da kayansa a wajenmu ; Hularsa ko kuma kayan sawarsa ko kuma siyayya to yayi kokarin zuwa ya karbi kayansa daga nan zuwa ranar talata mai zuwa kafin sallar magariba. Rashin zuwa a wannan lokacin zai sanya mutum ya tarar da shagonmu a rufe kuma bana gari.

Wanda kuma suke son kawo aikinsu zasu iya kawowa kafin ranar juma'a 19 ga September 2025 . Daga ranar juma'a bazamu sake karɓar aikin kowa ba har sai Allah ubangiji ya dawo damu lafiya.

Ina rokon wanda ya sami wannan sanarwa ya sanarwa da wanda yasan sakon bai riskeshi ba don kada sai ya tashi amfani da kayansa kuma ya rasa.

Na gode da dukkan kulawaku, da yardaku a garemu da kuke bamu ayyukanku. Ina alfahari daku da jin dadin yaddda kuke kawomana aiki ko yaushe.

Daga Naku
Sulaiman Sani Sulaiman Bazooka
CEO
SS Bazooka kupta design Chiromawa

Man at work
21/07/2025

Man at work

Qur'an
21/07/2025

Qur'an

Mun Bude shago a chiromawa Tanki akan Titin shiga garun Mallam.Sabuwar Dokar itace mutum zai biya kud'i kafin ai masa ai...
19/06/2025

Mun Bude shago a chiromawa Tanki akan Titin shiga garun Mallam.

Sabuwar Dokar itace mutum zai biya kud'i kafin ai masa aiki sannan za a gayamasa ranar da zai karbi aikinsa , Hakama wankin Hula yanzu sai ka biya KUDIN Aiki kafin ai maka👏🏼 Sai dai mukan iya karbar 50% sannan idan kazo karba Sai ka cikasa 50% din

29/05/2025

Alhamdulillahi bi ni'imatihi 🤲

15/02/2025

CEO

31/01/2025
Medical students
30/12/2024

Medical students

11/12/2024

Back To Business

Address

Chiromawa

Telephone

09030305767

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SS Bazooka kupta design Chiromawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share