Kwakwasiya matasa tsala arewa

Kwakwasiya matasa tsala arewa premium suppliment

25/04/2023

The company engage itself to sell it's healthy suppliment/cosmetics on behalf of the members. it's a multi -network it's an avenue for total life freedom.

slm munataya zapape senator murnashanruwa tafiya amadadin mibobintamatsauna Abuja Garki 2 F C T abuja
16/04/2023

slm munataya zapape senator murna
shanruwa tafiya amadadin mibobinta
matsauna Abuja Garki 2 F C T abuja

17/09/2022
natuna lokacn da shugaban kas buharyace bajaesamudamar zuwa zamfaraba saboda hazo aleumar jihr sukayicincirindo.suna.jir...
17/09/2022

natuna lokacn da shugaban kas buhar
yace bajaesamudamar zuwa zamfara
ba saboda hazo aleumar jihr sukayi
cincirindo.suna.jiranaye ama yace
hazo.yahanasi zuwa.saigashi yazu
yaje.gasar.intamuraye.sungana Yan
uwansu.futowa mu munbarka da Alh

06/03/2022

Duk Da Muna Sace Mata, Amma Ba Na Yi Masu Fyaɗe, Cewar Bello Turji

A wata ganawa da ya yi da majiyar Blueink News Hausa, Aminiya, kasurgumin dan bindigar nan mai suna Bello Turji, wanda ake zargi da yawancin ta’asar da ake aikatawa a yankin arewa maso yammacin kasar ya musanta laifukan da ake zarginsa da aikatawa.

Turji ya ce kowa na iya fadin abin da ya ga dama, amma abin da ya sani shine, shi ba ya fyade, yana mai cewa akwai mata a inda yake.

Ya ce da yana fyade, da ya fara da matan da ke inda yake a yanzu haka.

Turji ya bada misali da jihar Kano, inda ya ce ‘ko Bello Turji ne ya yi wa dimbim matan da aka wa fyade a Kano fyade”?

Ya ce Fulani sun dauki makamai ne don ya zame musu dole Fulani yi haka, duba da yadda aka yi ta cin zalinsu, ana sace musu shanu, k*m babu wanda ya yi magana.

01/03/2022

kwankwasiya munayima kowa Fatah
alhiri

Address

Lekki
Enugu

Telephone

+2347047180433

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwakwasiya matasa tsala arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwakwasiya matasa tsala arewa:

Shortcuts

Share