Abdulrauf fashion desihgner

Abdulrauf fashion desihgner all kinds of woman wears such of weeding gown,english wears,and children wears.

24/11/2023
09/10/2023
Abaya new update
08/10/2023

Abaya new update

07/10/2023

Those who know your value are those who appreciate you. Never stay in a place where no one sees your value. Never!

Abdulrauf h.mo'hd tsanni.✍️

23/08/2023

Gà Matań Da Sùka Rawaitò Girki Ba Dòle Ba,
Gaisar Da Miji Ma Ba Dole Ba

Daga Xulaihat Doma

Yana da kyau mu san wane irin finafinai matanmu da 'ya'yanmu kè kalla, kuma lokaci zuwa lokaci ku zauna da su ku kalla, bayan nan ka tambaye su darasin da su ka daùka a ciki, sai ku yi musu gyara a inda sùka yi kuskure.

Yanzu dai mai Arewa24 zai yi hankali ya kawo matan da s**a san Allah sosai da zaman aure, su kam kasuwarsu ta kare.

Babe dina yana tashi idan bai ga gaisuwa ta ba hankalin shi a tashe yake, shi ya sa ina idar da Sallar asubahi sai na ajiye mai gaisuwa ko da ba zan zo online da wuri ba.

Yanzu dai ko wace mace da yarinya sai ta yi hankali, idan ba kya yi to ki fara, kuma ai an ce da yawan fada gwara yawan gaisuwa.

Allah ya sa mu dace.

20/04/2021

Follow us we can do it much better and give you amazing styles on your choice.

Address

Garki Area 11 Gimbia Street Efab Mall Abuja Ng
Jattu

Telephone

08032323931

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrauf fashion desihgner posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrauf fashion desihgner:

Shortcuts

Share