Oum irfaan collections

Oum irfaan collections We sell different types of ready to wear gowns,hijjabs,,straight skirt,palazzo and more

Available for pickup or deliver Location kaduna Price 13kTexture pure cotton
14/07/2025

Available for pickup or deliver
Location kaduna
Price 13k
Texture pure cotton

22/10/2024

Assalamu Alaykum Warahmatullahi Wabarakatuuh
Good day everyone
How are you and your businesses?
May Allah Almighty make it easy for us

25/07/2024

Insha Allah Akwai joint delivery to Yola on Sunday
Azo Asai kaya Asamu saukin kudin mota

Gasunan sai Wanda kazaba Set in 5k ne Location kadun Munada kaloli daban daban Kuma muna bada sari
20/03/2024

Gasunan sai Wanda kazaba
Set in 5k ne
Location kadun
Munada kaloli daban daban
Kuma muna bada sari

Shin kinsiya naki ko kinsara naki?Mutanen kwarai haryanxu Ina Saida chantly veil Ina Kuma bada sari 👌dadi da Kari yadin ...
20/01/2024

Shin kinsiya naki ko kinsara naki?
Mutanen kwarai haryanxu Ina Saida chantly veil Ina Kuma bada sari 👌dadi da Kari yadin mu masu kyau ne😍 sai an gwada akansan na kwarai😊 LOCATION KADUNA
SIYAN DAYA 350 SARI 300🙏🙏

08/01/2024

Masu siyan kayanmu muna godiya🙏Allah yakara budi

Kina neman Hijab ko Jilbab mai kyau👌da zaki rika fita dashi? Ko Hijabs ɗinyara masu kyau nayan gayu?Zo, ki gwada Hijabs ...
03/01/2024

Kina neman Hijab ko Jilbab mai kyau👌
da zaki rika fita dashi? Ko Hijabs ɗin
yara masu kyau na
yan gayu?
Zo, ki gwada Hijabs dinmu.
Akwai na yara, akwai Jilbab, na
Sallah har da na zuwa Umarah.😍and we also have beautiful and qualitative turbans for your self and your kids😊,handmde shoes and bags also ba a barsu a baya ba👌🏻ga quality ga arha😁
Kiyi min magna ta wannan link kiga
sample.

29/12/2023

Here is our quality and beautiful handmade shoes at an affordable price 3k per one and 2300 wholesale👌
What you order is what you get only UMMIE

Location kaduna

QUALITY IS OUR PRIORITY

Available for pick up or delivery, siyan daya ko sari Location kadunaSiyan daya 350Sari 300 Siyan nagari maida kudi gida
28/12/2023

Available for pick up or delivery, siyan daya ko sari
Location kaduna
Siyan daya 350
Sari 300
Siyan nagari maida kudi gida

26/12/2023

Salamu alaikum dafatan kowa na lapiya ya sanyi , Ina rokon Allah yasa Mana albarka a kasuwanncinmu yakaremu daga sharrin mugaye ,da scammers da duk wani abin daba alhairi bane a kasuwancinmu🙏

CEO UMMIE

Salamu alaikum dafatan kowa na lapiya , ya sanyi Allah yasaman albarka a kasuwancin mu🙏🙏Ina masu naman jaka Wanda akayi ...
22/12/2023

Salamu alaikum dafatan kowa na lapiya , ya sanyi
Allah yasaman albarka a kasuwancin mu🙏🙏Ina masu naman jaka Wanda akayi dakayan aiki masu inganci💪burinku yacika insha Allah indai kuka gwada namu😍
Siyan daya 2500
Sari 2200
Location kaduna muna aikawa ko Ina da yardan Allah 😊

400Location kaduna
15/12/2023

400
Location kaduna

Address

Jafaru Road
Kaduna South

Telephone

+2347011117289

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Oum irfaan collections posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Oum irfaan collections:

Share