Shu'ara Ul'islam)

Shu'ara Ul'islam) Wannan page din nabudeshi don kayatarwa da nishadantarwar masoya Maigidan Muslunci Sayyidina Rasulul

30/09/2022

Assalamu alaikum.
Yan'uwa, Maza da Mata barkammu da wayuwar gari ayau Sahiyar Juma'a.
Inaima kowa fatan alkhairi.

A2. Barka da wannan lokaci mai albarka. Inaimamu fatan alkhairi.
04/02/2021

A2. Barka da wannan lokaci mai albarka. Inaimamu fatan alkhairi.

25/03/2017

(Wahidin Ahadiy gwanin kyauta Rabbi ban ilimi da ganewa) 1-Nida sunan Wahidiy Sarki, Makadaicinnan gwanin mulki, Rabbana kahani yin shirki, kodayaushe Kabamu dacewa. 2-Rabbi kara dubun salatinka, gun Fiyayyen dukka bayinka, Alihi da Sahabu tsarkaka, masuson ilimi da ganewa. {DANDANO}

Address

Sabuwar Unguwa Rimi L. G. A
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shu'ara Ul'islam) posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share