Kannywood Update

Kannywood Update Labaran kannywood

It was a great pleasure to once again welcome my boss, the Managing Director of the Nigerian Film Corporation, Dr. ALl N...
30/08/2026

It was a great pleasure to once again welcome my boss, the Managing Director of the Nigerian Film Corporation, Dr. ALl NUHU and his team, on his second visit to headquarters.

We are deeply honoured by your continued support, encouragement, and interest in the work we are doing. Your presence is always a source of inspiration and motivation to us.

Thank you once again for the honour of your visit, Sir. We sincerely appreciate you and look forward to achieving even greater milestones ahead.

YANZU HAKA FILM DIN F A R G A B A. T H E  M O V I E 🎬🎬🎬 Yana nan akan YouTube channel din ALI NUHU CHANNEL Fargaba na ha...
28/08/2026

YANZU HAKA FILM DIN F A R G A B A. T H E M O V I E 🎬🎬🎬 Yana nan akan YouTube channel din ALI NUHU CHANNEL

Fargaba na hana mutum Nasara a yayin da yake kokarin cika burin sa, kayi kokari kayi abinda zai kawar maka da da fargaba

Muna gabatarmuku da sabon Film din mu wanda zamu kawo muku shi ranar 28 ga Watan AUGUS ranar JUMAA

Zaku kalli wannan shiri kai tsaye a YouTube channel mai suna ALI NUHU CHANNEL






PRODUCER
Khalid Yusuf Ata

EX.PRODUCER
ALl NUHU

ASST/DIRECTER
Lawal D. Funtua

DIRECTORS
Sheik Isah Alolo
Hon. Sani Ahmed Kankarofi

Cc
ALl NUHU
Mohd Shamsu Daniya
Aisha Abubakar
🔵🔶🔶GOLDEN BOII 🔶🔶🔶🔵
SADDIQ SAYAYA SADDIQ 🇳🇬
Lawal D. Funtua

And Others

Congratulations:Appointed National Deputy Director, Entertainment & Creative Economy CITY BOY MOVEMENT CityBoy Movement
28/08/2026

Congratulations:Appointed National Deputy Director, Entertainment & Creative Economy CITY BOY MOVEMENT CityBoy Movement

😭😭😭Hotuna guda huɗu da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, waɗanda ake cewa Dauda Kahutu Rarara da Aisha Humaira sun kai ...
28/08/2026

😭😭😭Hotuna guda huɗu da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, waɗanda ake cewa Dauda Kahutu Rarara da Aisha Humaira sun kai wa jarumin Kannywood Tanimu Akawu ziyara tare da tallafa masa, ba hotunan gaske ba ne.

Bayanan da ke yaɗuwa sun nuna cewa an ƙirƙiri hotunan ne ta amfani da AI, don haka ba su zama hujjar cewa Rarara da Aisha Humaira sun kai wa Tanimu Akawu ziyara ko kuma sun ba shi tallafi ba.

Masu amfani da kafafen sada zumunta na buƙatar yin taka-tsantsan da irin wadannan hotuna, musamman a wannan zamani da fasahar AI ke iya ƙirƙirar hoton da zai yi k**a da na gaskiya.

Tanimu Akawu dai ya bayyana godiyarsa ga abokan aikinsa da s**a ziyarce shi tare da nuna masa goyon baya a lokacin da yake jinya.

Saboda haka, duk wani rubutu da ke amfani da waɗannan hotuna a matsayin hujjar cewa Rarara da Aisha Humaira sun ziyarci Tanimu Akawu ya k**ata a karanta shi da taka-tsantsan.

Kada mu bari hoton AI ya maye gurbin gaskiya.

CIGIYA !  CIGIYA !!  CIGIYA !!! Jamaa Al'ummar garin Maraban-jos muna cikiyan wannan yaron daya ɓata, yau kwana biyu ken...
28/08/2026

CIGIYA ! CIGIYA !! CIGIYA !!!

Jamaa Al'ummar garin Maraban-jos muna cikiyan wannan yaron daya ɓata, yau kwana biyu kenan ba a ganshi ba.

Dan Allah duk wanda ya ganshi ko yaji labarin inda yake ya kira waɗannan Lambobin :- 09070194725
09164868929 07085895103 08032512084

Sanarwa daga
Ibrahim A. Musa Maraban Jos Kaduna

Alhamdullah 🙏🏼❤️
27/08/2026

Alhamdullah 🙏🏼❤️

Neman Halak Yayi Wllh         Alhamdullah
27/08/2026

Neman Halak Yayi Wllh
Alhamdullah

Allah yakai Haske cikin kabarinka Dan uwa__k**al Aboki tare da sauran Musulmai baki daya 🤲😭🤲
27/08/2026

Allah yakai Haske cikin kabarinka Dan uwa__k**al Aboki tare da sauran Musulmai baki daya 🤲😭🤲

Masoya❤️ Wani Fatan zakuyiwa)Dr Nura M Inuwa 🙏🏼
26/08/2026

Masoya❤️ Wani Fatan zakuyiwa)Dr Nura M Inuwa 🙏🏼

Sarauniyar kyau tana Muku bar ka da Warhaka 🙏🏼
26/08/2026

Sarauniyar kyau tana Muku bar ka da Warhaka 🙏🏼

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share