Sweat word 4 lovers

Sweat word 4 lovers Yahaya Masussuka video

06/02/2026
23/04/2025

"Duk wanda yace iyayen Annabi basa wuta, ya zargi Annabi da karya" Malami na Hudu Sheikh Usaimeen.
Anyiwa Sheikh Usaimin Tambaya akan Ahlulfatra, wadanda basu samu taradda annabi ba, sai mai tambayar ya sirka da cewa, "Ga kuma hadisi daga Annabi da yake cewa, "babana da babanka suna wuta" yaya lamarin yake?

Sai Sheikh usaimin ya kada baki yace, "Ahlulfatra, kashi biyu ne, kashi daya anyi shiru akansa, domin Al-amarin su yana wajen Allah.

Kashi na biyu, kuma sune wanda sunnah tayi magana akan su, Sheikh Usaimin yace, "Babu adalcin daya wuce, mu fadi abunda sunnah ta fada" sannan sai ya karanto Hadisin Annabi da wani ya tambaye shi "ina baba na? Yace yana wuta, daya juya sai ya kirashi yace babana da babanka suna wuta". Dan haka babu wani adalci bayan fadin annabi sallallahu Alaihi wa sallam.

Sheikh Usaimin yace, "Duk wanda ya fadi koma bayan wannan tabbas ya tabka karya, mai girma kuma ya soki annabi (SAW)"

Sannan ya kara da cewa, "Duk wanda ya fadi koma bayan wannan magana akan iyayen annabi suna wuta, ya zargi Annabi da karya"

Sannan Sheikh Usaimin yace, ba abun mamaki bane,,, ya kasan ce mahaifin Annabi yana wuta, tunda ga baban Annabi Ibrahim ma dan wuta ne! Da kuma dan Annabi Nuhu.

Dan haka Sheikh Usaimin yace, Ahlulfatra, suna kasuwa kashi biyu, kashi na farko sunnah tayi magana akan shi, kuma babu wani adalci da zamuyi illa mu fadi abunda sunnah tazo dashi.

kashi na biyu kuma bamu san komai akan su ba, wadan nan Al'amarin su yana wajen Allah.
Inji Al-Allama Sheikh Usaimin Rahimahullah.

Muhammad Ismail Ali.

My happiness
13/05/2024

My happiness

New style
09/05/2024

New style

08/05/2024

لاتزال جهنم يلقي فيها وتقول هل من مزيد؟ حتي يدلي فيهارب العالمين قدمه فينزوي بعضهاالي بعض وتقول قط قط بعزتك

26/10/2023

Buhun shinkafa N50,000
Buhun fulawa N35,500
Buhun sugar N60,000
Ahaka kuke murna wai yayi nasara a kotu🤔

26/10/2023

Buhun shinkafa N50,000
Buhun fulawa N35,500
Buhun sugar N60,000
Ahaka kuke murna wai yayi nasara a kotu🤔
Dashike dakikine kai

07/10/2023

Wato 2014 anyi wauta Wallahi sai mutum yaje rumfar me shayi da 150 a masa Indomie da kwai 2 yana ci yana zagin Jonathan

30/08/2023

DUK WANI ME GOYON BAYAN ZALINCI SHIMA AZZALUMI NE WLH DUK ME GANIN APC ADALCI TAKE Mana MUNAFIKI NE KOWAYE

Address

Kaduna

Telephone

+2348148106144

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sweat word 4 lovers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sweat word 4 lovers:

Share