Khal-Ash

Khal-Ash the future we want but the future is now

14/04/2026
Inaso nagabatar muku da shagona Khal-Ash investment dake a gidan Alaramma na filin fakin  Ibrahim taiwrod akantin kwari ...
14/04/2026

Inaso nagabatar muku da shagona Khal-Ash investment dake a gidan Alaramma na filin fakin Ibrahim taiwrod akantin kwari market,ko atuntube mu ta WhatsApp 09068844368

‎If a woman has a dream it's means she can verbalez with her voice without read‎Why can't you inspire the voices that is...
10/04/2026

‎If a woman has a dream it's means she can verbalez with her voice without read
‎Why can't you inspire the voices that is dream and allways searching for a good future, thy are gossipers thy said a woman from a poor condition doesn't have a dream but tell them the feeling of a dream is not for a wealthy condition it's for a heart and inspiration always comes from heat of a dream .

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske
06/04/2026

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske

Ina rokon governor A.K.Y daya gaggauta karasa wannan aikin, saboda na shirya tsaf dan zowa daukar photo.Ammafa kar'amant...
06/04/2026

Ina rokon governor A.K.Y daya gaggauta karasa wannan aikin, saboda na shirya tsaf dan zowa daukar photo.Ammafa kar'amanta muna saida Zaningado da Labulaye mai so yaduba comment zai ga link dinmu na WhatsApp yayin magana

Barka da safiya,lallai mai arziki shine wanda yawo fanta da aikata sharri
05/04/2026

Barka da safiya,lallai mai arziki shine wanda yawo fanta da aikata sharri

Yan'uwana samari muyawaita istig fa ri,saboda tana bude kofofin arziki
04/04/2026

Yan'uwana samari muyawaita istig fa ri,saboda tana bude kofofin arziki

Ga mu da zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya kayan kwalliyar daki, sabuwar amarya ko cangin gida. Cont...
01/04/2026

Ga mu da zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya kayan kwalliyar daki, sabuwar amarya ko cangin gida. Contact me on WhatsApp 09068844368

Ya Allah kajikan mahaifammu, ka haskaka kabari su da hasken fiyayyan halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W
31/03/2026

Ya Allah kajikan mahaifammu, ka haskaka kabari su da hasken fiyayyan halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske  da naiman nakai,karkai saka ki kuma karkai wasa da damarka.Allah yataimaka!
29/03/2026

Yan'uwana samari saifa mun tashi dagaske da naiman nakai,karkai saka ki kuma karkai wasa da damarka.Allah yataimaka!

Zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya
29/03/2026

Zannuwan gado masu kyau ga quality ga sauki azo'asiya

Address

Kantinkwari Market
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khal-Ash posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share