AREWA fashion and design with dallami Ibrahim kabo

AREWA fashion and design with dallami Ibrahim kabo Na bude wannan Page ne domin bayyanawa al'umma style kala kala kuma muna sayar da kaya kala kala kuma idan kana son kayan mu zamu iya tura maka ko ina kake

24/08/2021
babu wani lokaci da dan adam zai daga hannunsa ya roki allah face sai Allah ya amsa masa, sai dai za'a iya basa abinda y...
22/04/2021

babu wani lokaci da dan adam zai daga hannunsa ya roki allah face sai Allah ya amsa masa, sai dai za'a iya basa abinda ya roka, kokuma ayi masa tanadin da yafi alkhairi a garesa ba wannan ba, kodai a duniya kokuma a lahira, saboda haka kada mutum yace shi yanata rokon allah amma bai amsa masa ba, wannan kuskure ne, Allah kasa mu dace duniya da lahira.

Barkanmu da shan ruwa
18/04/2021

Barkanmu da shan ruwa

Barkanmu da juma'a, ina yiwa kowa da kowa fatan alkhairi, Allah ka Kar6i dukkan ibadunmu.
16/04/2021

Barkanmu da juma'a, ina yiwa kowa da kowa fatan alkhairi, Allah ka Kar6i dukkan ibadunmu.

This is available at affordable price if do you want talk to me now now or searchable me on my WhatsApp at 08060897814
14/04/2021

This is available at affordable price if do you want talk to me now now or searchable me on my WhatsApp at 08060897814

ZUCIYAR DA TAKE SOKA ABAR A BAWA KULAWA CE   zuciyarka son Wanda ya nuna yana sonka a zahiri babba ko yaro kyakykyawa ko...
13/04/2021

ZUCIYAR DA TAKE SOKA ABAR A BAWA KULAWA CE
zuciyarka son Wanda ya nuna yana sonka a zahiri babba ko yaro kyakykyawa ko akasin haka
mai damuwa da damuwar wanda ya damu da Kai
ka yawaita yin fushi da wanda yake gudun 6ata ranka
kiran wanda yake amsa kiranka cikin gaggawa

Masha'allah
31/03/2021

Masha'allah

Idan kana so ayimaka huluna ko wadanne irine ka turo da photonsu muyi magana ta WhatsApp Phone:-08060897814
16/03/2021

Idan kana so ayimaka huluna ko wadanne irine ka turo da photonsu muyi magana ta WhatsApp
Phone:-08060897814

Address

Kano

Telephone

+2348060897814

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA fashion and design with dallami Ibrahim kabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA fashion and design with dallami Ibrahim kabo:

Shortcuts

Share