Gwale Youth Awareness FORUM

Gwale Youth Awareness FORUM GWALE YOUTH AWARENESS FORUM PERSONAL GROUP

A yau Ashiru lato councillor maza bar lokan makera ya bawa Dali ban da ake koyar wa Extra  lesson kyauta a kar kashin Ja...
21/08/2026

A yau Ashiru lato councillor maza bar lokan makera ya bawa Dali ban da ake koyar wa Extra lesson kyauta a kar kashin Jagoran cin kungiyar Gwale youth awareness FORUM.
Da Jagororin wannan Kungiyar da mambobin ta suna gdy kwarai da gaske .

Alhamdulillah Sati na biyu da muka Shiga yau kenan na Extra lesson da Kungiyar Gwale youth awareness FORUM,take tana dar...
17/08/2026

Alhamdulillah
Sati na biyu da muka Shiga yau kenan na Extra lesson da Kungiyar Gwale youth awareness FORUM,
take tana darwa yaran bayan anyi Hutu,

in Allah ya kaimu gobe zamu fara Extra lesson wanda muka yi Alkawari zamu koyar da yara kyauta wanda Gwale youth awarene...
09/08/2026

in Allah ya kaimu gobe zamu fara Extra lesson wanda muka yi Alkawari zamu koyar da yara kyauta wanda Gwale youth awareness FORUM zata gabatar kamar haka.

07/08/2026

With Gwale Youth Awareness FORUM – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

OPENING CEREMONY OF THE HOLIDAY EXTRA LESSON. YOU ARE INVITED.
06/08/2026

OPENING CEREMONY OF THE HOLIDAY EXTRA LESSON. YOU ARE INVITED.

05/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamza Bashir Wada, Nalako Muhammad Sabo, Mahmud Sunusi Ali, Fatima Abdallah, Mansur Aliyu Ibrahim, Habeeb Kano, Baba Waziri, Sampson Slewro

📢 SANARWAAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Ana sanar da daukacin mambobin Gwale Youths Awareness Forum cewa, i...
03/08/2026

📢 SANARWA

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Ana sanar da daukacin mambobin Gwale Youths Awareness Forum cewa, idan Allah Ya kaimu, za a gudanar da taron kungiyar domin tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ci gaba da gudanarwar kungiyar.

Saboda haka, ana roƙon kowane mamba da ya ba da cikakken haɗin kai tare da tabbatar da halartar taron a kan lokaci.

Bayanan Taron:

- Rana: Talata, 4/8/2026
- Lokaci: Karfe 8:30 na dare
- Wuri: Kusa da Masallacin Malam Shaya'u, kofar gidan Su Alhaji Momy.

Muna addu'ar Allah Madaukakin Sarki Ya haɗa kanmu, Ya ba mu hikima da nasarar gudanar da wannan taro, tare da albarkace dukkan ayyukan kungiyar. Amin.

✍️ Musbahu Dalha Aliyu
P.R.O
Gwale Youths Awareness Forum

Innanillahi wa’innah ilaihi rajiun‼️ Allah ya yiwa Ƙosan waƙa rasuwa, Allah ya jiƙansa ya gafarta masa🥲🙏
02/08/2026

Innanillahi wa’innah ilaihi rajiun‼️

Allah ya yiwa Ƙosan waƙa rasuwa, Allah ya jiƙansa ya gafarta masa🥲🙏

01/08/2026
31/07/2026

Mun yi tanadi ga ɗaliban JSS3 da Secondary school SS1da aka yi wa hutu. Za su rinƙa yin karatu a Kabuga daga Surtuday m zuwa Thursday na tsawon wata ɗaya. kyauta
09069235272
08166633378
09073465268

Address

Gwale
Kano
808019

Telephone

+2349069245272

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwale Youth Awareness FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share