15/07/2026
Dik wani Dalibi da aka kawo maka Shago KO MAKARANTA KO ma GIDA...k Sani
AMANA CE AKA DANQA MAKA...
Kulawa da Tarbiyyar sa, kulawa da ibadar SA, kulawa da dikkan Wani Abu da Yakamata ace Iyaye sunyi Ka Sani Yana Kanka NE a Dai Dai wannan Lokacin... Kuma sakaci da Wannan cin Amana NE....
ALLAH KA BAMU IKON SAUKE NAUYI🙏