ZEEAB F.

ZEEAB F. ZEEAB Fashion Designed

Ranar Wanka? Ina hausawanne
31/01/2022

Ranar Wanka? Ina hausawanne

Gidauniyar Kungiyar Maryam Abacha University karkashin Jagoranchin Professor Gwarzo takarrama sunnan murgayiya Haneefa A...
31/01/2022

Gidauniyar Kungiyar Maryam Abacha University karkashin Jagoranchin Professor Gwarzo takarrama sunnan murgayiya Haneefa Abubakar Abdulsalam MENENE RA'AYINKU

13/01/2022
12/09/2021
12/09/2021

Mu bamu da'awar girma da kankanba kai, kuma bamu fahari da karamomi, mu iyaka abinda ya shagaltar da mu shine gaskiyar bautar Allah da tsai da haqqoqin rububiyya(ubangiji).

"نحن لا ندعي الدعاوى ولا نفتخر بالكرامات إنما شغلنا صدق العبودية والقيام بحقوق الربوبية"

~ Inji Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass RTA a hudubarsa da yayi a kasar Sudan.

03/08/2021

YA MUHAMMADUR RASULULLAHI (S.AW) Ya Ahaluljahad All Our Them to Say STOP SAHARA

LAILAHA ILLALLAH MUHAMMADU RASULULLA Ya Allah dan Darajar raudar Ahmadu Allah Ameeeeeeeeeeeeeen
24/07/2021

LAILAHA ILLALLAH MUHAMMADU RASULULLA Ya Allah dan Darajar raudar Ahmadu Allah Ameeeeeeeeeeeeeen

24/07/2021

TAMBAYOYI GUDA 8 TARE DA AMSOSHIN SU, GAME DA DARIKAR TIJANIYYAH.

1)WAYE BATIJJANE NA HAQIQA.

1 Batijjane na Haqiqa shine wanda ya karbi dariqa daga hannun shehi mai cikakken Izini,Sannan yake Cika dukkan Sharuddanta zahiri da badini

2) KO BATIJJANE YANA DA ALAMOMIN DA DA ANGANSHI A GANE CHEWA LALLAI WANNAN BATIJJANE NE.

2, Alamar da Ake gane Batijjane itace akoda yaushe bashi da Wani Aiki ko hidima idan bata Allah da Manzansa Saw ba

3) ME AKE NUFI DA FAIDA ???

3 Abinda Ake Nufi da Fayda Shine Kwaranyar Sanin Allah,Amma a larabci kuma Ana nufin Kwaranye.

4) WANENE DAN FAILA ???

4 Dan Fayda Shine Wanda bayan ya karbi Dariqa sannan sai yazo yayi tarbiyya,daga nan kuma a cigaba da hawa mataki na gaban tarbiyya,a akarshe kuma ya sallamawa Sahibul Fayda Rta Taslimi Kulliyyi.

5) KO DAN FAIDA YANA DA ALAMOMI WADANDA DA ANGANSHI ZA AGANE CHEWA WANNAN DAN FAIDA NE ???

5 Alamar Dan Fayda da An ganshi Zaa gane shi Shine tsantsar Bin Sunnar Annabi saw tare da tsantsar Narkewa Cikin Allah da Manzan sa Saw,Shehu tijjani Rta da Baye Niasse Rta

6) MENENE MANUFAR SAHIBUL FAIDA MAULANA SHEHU IBRAHIM ALKAULAHY رضي الله عنه.

6 Manufar Shehu ga Halitta Shine Sadar dasu Zuwa ga Hadarar Allah.

7) SHIN WADANNAN IRIN KALUBALENE AHALUL FAIDA SUKE FUSKANTA ???

7 Babban Kalubalen Dan Fayda a Yanzu Shine Rashin Maida Hankali Wajan Neman Ilimin Addini dana Zamani

8) INA MAFITA ???

8 Mafita Shine Shehunnai da Muqaddamai Su tashi tsaye Wajan Fadakar da Muridansu Akan Neman Ilimi,Idan Sun kaucewa Sharia Su tsawatar Musu

ALLAH YA RAYAMU DA IMANI YA KASHEMU DA IMANI MUNA TIJJANAWA NA GASKIYA ALMAJIRAN ALMAJIRAN SHEHU IBRAHIM INYASS
رضي الله عنه.

Tambaya Daga Almajirinku.

Sa'idu Aminu Gusau Al-habib.

Amsa Daga baking:-

Sayyada Maimuna Sheikh Musa kallah

Address

Hotoro Tsamiyar Boka Primary Street Nassarawa In Kano
Kano

Telephone

+2348034722221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZEEAB F. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ZEEAB F.:

Share