Maryam nasir nasir amatallah

Maryam nasir nasir amatallah oky

Happy edil mubarak πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ€²
04/07/2023

Happy edil mubarak πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ€²

26/04/2023

Subuhananlahi πŸ₯²

Barayin waya sun sarewa Wani mai Suna Abbati hannu yanzun nan a Rigasa Kaduna,hannu yafita fit.

Tabarakallah masha Allah ubangiji yakara Mana lafiya da zama lfy happy sallah πŸ’ž all musulim
26/04/2023

Tabarakallah masha Allah ubangiji yakara Mana lafiya da zama lfy happy sallah πŸ’ž all musulim

Good night too πŸ₯±πŸŒ‡
25/04/2023

Good night too πŸ₯±πŸŒ‡

🀲 Alahamdu 🀲 lillahi πŸ€²πŸ€²πŸ™
25/04/2023

🀲 Alahamdu 🀲 lillahi πŸ€²πŸ€²πŸ™

Yau ake hawan fani sau fa sbd mushirya tsap domin bawa idonmu abinci
25/04/2023

Yau ake hawan fani sau fa sbd mushirya tsap domin bawa idonmu abinci

My bor na Dan Allah nidashi waye yagi tsayi πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
25/04/2023

My bor na Dan Allah nidashi waye yagi tsayi πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Tafiya irin taneman tsira da SADUWA da Allah sumil ka Lau shine abunda yake ta damun halitta a yanzu Ba iya ka kasata Ni...
25/04/2023

Tafiya irin taneman tsira da SADUWA da Allah sumil ka Lau shine abunda yake ta damun halitta a yanzu Ba iya ka kasata Nigeria ba duka dunia wannan matsalar tashafa

Domin duk wani musulmi mumini yanason rahamar allah Kuma Yana da tsarin da shi yake ganin shine mafi sauki wajan SADUWA da Allah lfy

wani ya dauki darika wani ya dauki izala wani ya dauki shi.a a misali dai wani ya hau jirgin✈️wani ya hau mota🚎 wani ya hau mashin🏍️wani ya hau Keke🚲wani ya taho a kafa🚢

To dalilinsa yasa kowa baya ganin kowa da mutunci wasu harsuke ganin wasu a matsin ba masoyan annabin bane to ga dalilin kubiyoΓ±i πŸ‘‚

Na farko dai idan wani ya kafirta wani Kuma duk musulmine to kutsaya da kyau kugani akwai wani Abu Wanda su biyun suke aikatawa Wanda wannan Bai yarda da wancen ba wancen Bai yarda da wannan ba akan wannan yaki bin wannan sai wannan yakafurta wannan subhanallahi

Yanzu fa bayin Allah zasu iya zama dakowa komai munin akidarsa Amma da anzo kan shi.a saikaji mutane sunacewa wai shi a ba musulmibane to wannan shine babbar larurar.mu Babu wani Wanda ba musulmibane jama.a Dan tijjania Dan kadiryya Dan arusiyya da Shi.a Dan izala Dan wacca darikace kowa musulmi ne kinsan Kai zaibaku mamaki idan Dan izala zaiyi zagi sai yace wai wlh Yan shi.a basa kaunar manzon allah saw 🀲 shikuma amatsayinsa na masoyin gaskia sai kajishi achan Yana kaskantarda darajar Manzon allah saw 🀲 hartakaiga yacemai bamashida daraja Allah ne Mai daraja to wai shi Kuma anasa kaulanin kenan shikuma Dan tijjania saikaji yace wai Dan izala ba masonyin Manzon allah saw 🀲 bane sai Kuma kajishi achan ana daga darajar shehunansu sunsan karyane ana so atajanibin manzon allah saw 🀲 ne Amma sai kaji sunyi gum hhh

Duka dai shi a sune bazakataba jin sunyiwa wani kaulasanba inkaji since ka kafurta to zasufadi hujja wadda kokaidin kasan hakane Mai Nene mafita ni dai anawa ganin kowa Ina kaunarsa Abu ukune ban yarda dasuba

1 zagin iyayan Manzon da kaisu wuta
2 zagin sahabbai da manyan bayin al..
3 kafirta

BARKAAAAAAAAAπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
25/04/2023

BARKAAAAAAAAAπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Happy sallah πŸ’žπŸ’• πŸ†” mubarek πŸ•‹πŸ•Œ
25/04/2023

Happy sallah πŸ’žπŸ’• πŸ†” mubarek πŸ•‹πŸ•Œ

🀲 Alahamdu πŸ™ lillahi πŸ€²πŸ™
24/04/2023

🀲 Alahamdu πŸ™ lillahi πŸ€²πŸ™

πŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ€ΈπŸ•ŒπŸ†”πŸ•ŒπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™
23/04/2023

πŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ•ŒπŸ•‹πŸ€ΈπŸ•ŒπŸ†”πŸ•ŒπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

Address

Kano

Telephone

+2349069586931

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam nasir nasir amatallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share