09/04/2026
Yadda zaka danne facebook algorithm ka samu daloli idan kanada content monetization:
Idan kaga wani hoto da kakeso kayi posting a facebook, kar kayi saving ɗinsa
Idan kayi saving ɗinsa a waya, sannan kayi upload zuwa posting, algorithm zai fahimce cewa ka ɗauko wannan hoton daga wani mutum. Saboda haka ba zaka samu kuɗin monetization ba sosai
Maimakon saving, kayi screenshot ✅