Habeeb tsamiya tailoring design & fashion

Habeeb tsamiya tailoring design & fashion Muna sayar da shadda ko yadi muna sayar da Kaya a dinke Muna koyawa Yara dinki

All is available
04/12/2025

All is available

"KEKEN DINKI: SHINE JIRGINMU!"Teloli, ku saurara da kyau!Wannan keken dinkin da kuke zaune a kansa kullum, ba ƙaramin ab...
22/05/2025

"KEKEN DINKI: SHINE JIRGINMU!"

Teloli, ku saurara da kyau!

Wannan keken dinkin da kuke zaune a kansa kullum, ba ƙaramin abu bane. Ba a halitta shi domin wasa ko Zaman wucin gadi ba. Wannan keken dinki motarka ce! Wannan keken dinki jirginka ne! Idan ka raina shi, ka raina makomarka. Idan ka mutunta shi, to ka buɗe ƙofar daraja, kima da ci gaba.

Kar ka bari a raina ka, wai saboda kai ma’aikacin hannu ne. Sana’ar dinki ba sana’ar talaka bace sana’ar ƙwarai ce! Sana’ar mutunci ce! Sana’ar da take gina gida, take biyan bukata, take jefa mutum cikin tarihi.

Teloli, ku farka! Kada ka zauna kana dinki kana kukan zuci. Ka gyara zaman ka. Ka tsare kayanka. Ka koyi dabaru. Ka shigo da salo. Ka zama dan zamani. Domin wannan sana’a ba aikin banza bace rayuwa ce!

Wanda ya san darajar keken dinkinsa, ya riga ya mallaki tukin rayuwarsa.

Teloli, keken dinki shi ne jirginka. ka tuka shi da izza!

Danzanko Textiles muna yiwa kowanne tela fatan Nasara A rayuwarsa

tsamiya tailoring design


Alhmdllh Allah ya bamu ikon sauke nayi
01/03/2025

Alhmdllh Allah ya bamu ikon sauke nayi

HABIB TSAMIYA TAILORING
12/11/2024

HABIB TSAMIYA TAILORING

03/06/2024
Eid Mubarak
10/04/2024

Eid Mubarak

Available
07/02/2024

Available

Address

Tsamiya Babba Laraba Road Gezawa Local Govt
Kano
HABEEBTSAMIYA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Habeeb tsamiya tailoring design & fashion posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Habeeb tsamiya tailoring design & fashion:

Shortcuts

Share