25/04/2023
*Assalamu Alaikum!!!*
*Barkan ku da wannan Rana sannan muna muku barka da sallah!!!*
*Muna me farin cikin sanar da dukkanin customers dinmu masu albarka cewa A ranar Laraba 26th ga watan April,2023 da yardar Allah zamu bude dukkanin shagunan mu kamar yanda aka saba da karfe 10:00 na safe.*
*Mun gode da duka hadin kai da kuke bamuπππ½
*Signed By:*
*DAN-AMINA RADDA*
*Assalamu Alaikum!!!*
*Good day to you all and wishes you Happy Eid Mubarak !!!*
*We are pleased to inform all of our esteemed customers that On Wednesday 26th of April,2023 we will Insha Allah resume and all of our shops will be opened as dated above at (10:00am)*
*Thank you for always been with usππ
*Signed By:*
*DAN-AMINA RADDA*