USMAN LAWAN

USMAN LAWAN 🏛️ Architect | Public Affairs
Global • African • Nigerian Politics
Leadership | Social Issues | Thoughtful Commentary

16/07/2026

Alhamdulillah! MashaAllah! Heavy rain in Kano. Thank You, Allah, for this blessing. 🤲🌧️🫶🏽

16/07/2026

Alhamdulillah Masha Allah Ruwan sama a Kano Kamar
da Bakin Kwarya Allah Mun gode maka shin kuma anyi ruwa a yankin ku?
🫶🏽👏🏼

15/07/2026

Yadda fada ya kaure tsakani Jude Bellingham da Messi a Argentian Vs England

Argentina yau za'a cire su insha Allah
15/07/2026

Argentina yau za'a cire su insha Allah

15/07/2026

Nikam mai ya hada dan karota da gurgu?? Har gurgu yana niman bugasa da, kasa

Wata yarinya  yar kasar Sin dake chaina ta zana Mahaifin ta wane mark yakamata abata 🤣🤣🤣🤣😂
15/07/2026

Wata yarinya yar kasar Sin dake chaina ta zana Mahaifin ta wane mark yakamata abata 🤣🤣🤣🤣😂

Sojaboy Sokoto ya kira Sheikh Sani Yahaya Jingir tsohon banza tare da yi masa mugun zagi akan matsalar tsaro Sojaboy ya ...
15/07/2026

Sojaboy Sokoto ya kira Sheikh Sani Yahaya Jingir tsohon banza tare da yi masa mugun zagi akan matsalar tsaro

Sojaboy ya bayyana Sheikh Sani Yahaya Jingir a zaman marar imani da bai damu da matsalar tsaron da ake fama da ita ba.

A cewar Sojaboy, ba yadda za a yi ya so mutumen da ana zubar da jinin al'umma amman yana maganar a sake zaben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
Shin soja boy yanada gaskiya kuwa?

Pantami ya ce babu uban da ya isa ya murde masa zabe!
15/07/2026

Pantami ya ce babu uban da ya isa ya murde masa zabe!

15/07/2026

🚨 Idan wannan bidiyon gaskiya ne, to abin yana da matuƙar tayar da hankali.

Shin me ya kamata gwamnati ta yi idan masu laifi sun fara amfani da drone? 🤔

💬 Ku faɗi ra'ayinku a comments.

ABIN MAMAKI A HANYAR KATSINA–ƘANKARA: 'Yan Bindiga Sun Tsayar da Motar Fasinja, Amma Abin da S**a Yi Ya Ba Kowa MamakiWa...
15/07/2026

ABIN MAMAKI A HANYAR KATSINA–ƘANKARA:

'Yan Bindiga Sun Tsayar da Motar Fasinja, Amma Abin da S**a Yi Ya Ba Kowa Mamaki

Wani bawan Allah mai suna Aliyu Ammani, U/Shanu Kaduna ya bayyana wani abin mamaki da ya faru da su yayin tafiya daga Katsina zuwa Kaduna, lamarin da ya bar fasinjojin motar cikin tsananin fargaba da rudani.

A cewarsa, direban motar ya yanke shawarar bi ta hanyar Katsina–Ƙankara, duk da cewa an san hanyar da fama da hare-haren 'yan bindiga. Wasu daga cikin fasinjojin sun nuna rashin amincewarsu, amma direban ya dage cewa babu wata matsala.

Ana cikin tafiya ne ba zato ba tsammani s**a hango wasu mutane dauke da makamai, tare da baburansu a gefen hanya, kamar yadda jami'an tsaro kan kafa shingen bincike.

Direban ya yi ƙoƙarin juyawa, amma ya makara. Sai mutanen s**a yi masa alamar ya ƙaraso inda suke.
Da motar ta tsaya, wani daga cikinsu ya tambayi direban:

"Daga ina kuke?"
Direban ya amsa: "Daga Katsina."
Sai ya sake tambaya: "Ina za ku?"
Direban ya ce: "Kaduna."
Daga nan mutumin ya ce:
"Muna neman fetur. Kuna da shi?"
Direban ya amsa da cewa babu.
Sai mutumin ya ce:
"To, ku wuce. Allah Ya kai ku lafiya."

Motar ta ci gaba da tafiya cikin shiru, kowa na mamakin abin da ya faru. Bayan sun yi nisa, wani fasinja ya yi barkwanci da direban yana cewa:
"Oga direba, idan za ka sake bi wannan hanya, ka tabbata kana ɗauke da gallon ɗaya na fetur. Zai iya zama 'rigakafin' tafiyarka!"

Mekike Tunanin ya faru a nan kuwa? Ku bayyana ra'ayinku a sashin sharhi, sannan ku bi shafinmu domin samun irin waɗannan labarai.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USMAN LAWAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to USMAN LAWAN:

Share