ABMAR Luxury Textiles

ABMAR Luxury Textiles wholesale price
we provide you with the best 👍
shadda brocade Guinea

Yards fabrics . materials

Jallabiya Atamfa lace

2500 per yard BONANZA💯✅☎️08161745404
23/08/2026

2500 per yard
BONANZA💯✅
☎️08161745404

22/08/2026

Alhamdilullah

Vip Vill original wool3500 per yard ☎️08161745404
21/08/2026

Vip Vill original wool
3500 per yard
☎️08161745404

🔥 ABINDA YA KAMATA KA SANI AKAN MEN LACE!Ba duk abin da aka kira Men Lace bane yake da inganci. 👌Wasu suna kallon design...
21/08/2026

🔥 ABINDA YA KAMATA KA SANI AKAN MEN LACE!

Ba duk abin da aka kira Men Lace bane yake da inganci. 👌

Wasu suna kallon design, wasu kuma suna kallon quality.

🤔 A ganinka, wanne ya fi muhimmanci: Kyawun design ko ingancin Lace?

Ku faɗi ra’ayinku 👇🔥

Barkanmu da jumma’a Kuzo ki siya men laceHappy Friday come and buy men lace 😂☎️08161745404
21/08/2026

Barkanmu da jumma’a Kuzo ki siya men lace
Happy Friday come and buy men lace 😂
☎️08161745404

Legend wool✅💯Original Wool Cotton 🛍️Available now 🔖3,500 per yard ☎️08161745404
20/08/2026

Legend wool✅
💯Original Wool Cotton
🛍️Available now
🔖3,500 per yard
☎️08161745404

🚨 KASUWANCI BA KUDI KAWAI BA NE!A Musulunci, akwai abubuwan da aka haramta a kasuwanci, duk da cewa mutum na iya samun k...
20/08/2026

🚨 KASUWANCI BA KUDI KAWAI BA NE!

A Musulunci, akwai abubuwan da aka haramta a kasuwanci, duk da cewa mutum na iya samun kuɗi mai yawa ta hanyar yin su.

❌ Yaudara da ɓoye aibin kaya
❌ Rantsuwar ƙarya domin sayar da kaya
❌ Cin riba (Riba)
❌ Haɗa kaya da na bogi a matsayin na asali
❌ Ɗaga farashi ta hanyar yaudarar kwastoma
❌ Tauye ma’auni ko awo
❌ Cin amanar kwastoma
❌ Sayar da abin da Shari’a ta haramta

💭 Tambaya: Shin mutum zai iya samun kuɗi mai yawa a kasuwanci, amma duk da haka ya rasa albarkar kuɗin saboda hanyar da ya bi wajen samun su?

👉 Ku fa, wane abu ne kuka fi ganin ’yan kasuwa suna aikatawa a yau wanda Musulunci ya hana?

Abmar luxury textiles ✍️

Classic wagambari Available in different colors ☎️08161745404
19/08/2026

Classic wagambari Available in different colors
☎️08161745404

New dealer Available 5,500 per yard ☎️08161745404
19/08/2026

New dealer Available
5,500 per yard
☎️08161745404

Dm let’s do business ✌️
18/08/2026

Dm let’s do business ✌️

Address

Shop No 9 Lawawali Dan Aggo House Kwari Market Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABMAR Luxury Textiles posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share