Ausan beauty

Ausan beauty Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ausan beauty, 320 Gyadi Gyadi zaria Road, Kano.

💚 Sirrin Samun Gashi Mai Tsayi
🌿 Hair & Skin Care | Skills & Business Mentor
🍃 Herbal & Traditional Remedies
🛏️ Beautiful Bedsheets & Home Essentials
🎓 Koyar da Sana’o’i & Kasuwanci
📩 DM for Products, Classes & Inquiries

🌱 SHIN KINA SO KI SAN HANYAR DA ZAKI RIƘE TSAYIN GASHINKI? 👀❤️Ina magana ne akan Length Retention — wato yadda za ki kar...
26/08/2026

🌱 SHIN KINA SO KI SAN HANYAR DA ZAKI RIƘE TSAYIN GASHINKI? 👀❤️

Ina magana ne akan Length Retention — wato yadda za ki kare gashinki daga karyewa, bushewa, rashin sheƙi, da sauran abubuwan da za su hana ki riƙe tsawon da gashinki yake samu a kowane wata.

Saboda ba tsahon kawai ake so ba… muna son mu riƙe wannan tsawon ya zauna ya dore! Ya Kuma ci gaba da girma📏🌱

Idan kina so mu fara koyon wannan daga farko har ƙarshe, ki gaya min a comment section. 👇🏽

Kuma ki tabbatar kin yi FOLLOW ga:
💕 Ausan beauty
💕 Firdausi Jibril Abubakar

Ku kasance tare da ni… za mu fara daga farko! 🌱❤️

HAIR MASK DOMIN GASHI MAI BUSHEWA KO RAUNI? 😍🌿Kin taɓa lura cewa wani lokaci gashin ki yana bushewa, karyewa, rasa laush...
21/08/2026

HAIR MASK DOMIN GASHI MAI BUSHEWA KO RAUNI? 😍🌿

Kin taɓa lura cewa wani lokaci gashin ki yana bushewa, karyewa, rasa laushi ko sheƙi, musamman bayan wanke shi? 🥺

A nan ne Hair Mask zai iya taimakawa.

Amfanin Hair Mask:
• Yana taimakawa ya ƙara danshi da laushi a gashi.
• Yana taimakawa rage bushewa da karyewar gashi.
• Yana sa gashi ya zama mai sauƙin tsefewa.
• Yana ba gashi abubuwan gina jiki da yake buƙata.
• Yana taimakawa wajen kula da lafiyar gashi da fatar kai.
• Yana sanya gashi laushi da sheƙi.

🥣 To kina son ki san abubuwan da za ki haɗa da yadda ake haɗa shi?

👉🏽 DUBA COMMENT SECTION 👇🏽
Na saka yadda ake haɗa Hair Mask ɗin step-by-step.

Munyi hair spray saura hair mask 👀Shine Kuna so kk yaya?Ausan beauty
20/08/2026

Munyi hair spray saura hair mask 👀

Shine Kuna so kk yaya?
Ausan beauty

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatimah Umar, Nanaxakiyya Yaqub Abubakar, Ameena Ibrahim,...
19/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatimah Umar, Nanaxakiyya Yaqub Abubakar, Ameena Ibrahim, Nana S Fiddausy, Farhana's Choice, Zainab Abdullahi Zango, Princess Zay, Habiba Yusuf Sabo, Rahinatu Ibrahim, Zarah Ra'eess, Al Ameen Hasan, Fareeda Mukhtar, Zakeeyyah Muhammad, Zarah Salusu, Zainab Nuhu, Aisha Musa Ngg, Asmer'u Jibreella, Fateemar Xarah Ahmad, Tijjani Tijee, Maman Nana Kadee, Ummu Eimaan Aliyu, Marcy Muhammad, Abdulrashid Rabiu Anchau, Haruna Sakinat Awo, Shalelen Ummanta, Zainab Bobboi, Hasnerh Muhammad, Fadimatu Nuraddeen, Labebeet Habebullah, Fauziya Lawan, Amina Haruna, Ummu Haidar, Serleeheart Serniey, Xeenarth Muserh Thaniee, Oum Ameer, Hameedah Kofar Bai, Saheedat Taraba, Ameenartou Yahuza Sadeeq, Beby Sale, Rahama Lawal, Aisha Indo, Khadija Salisu, Hanan Muhammad Zubair, Bintu Umar Al-mansur, Xubaidarh Jamal, Khadija Aminu, Aisha Adamu Ibrahim, Fatima Binta Abdullahi, Ummi Eman, Rukayya Adam

SHIN KIN SAN NAU’IN GASHINKI? KO KE MA MADUBALA CE, KITSO KAWAI K**E YI? 😂😂Akwai mata da yawa da ba su san nau’in gashin...
17/08/2026

SHIN KIN SAN NAU’IN GASHINKI? KO KE MA MADUBALA CE, KITSO KAWAI K**E YI? 😂😂

Akwai mata da yawa da ba su san nau’in gashinsu ba. Shi ya sa wani lokaci duk wani kayan kula da gashi da s**a saya baya ba su sakamakon da suke tsammani.
Idan kin san nau’in gashinki, za ki fi fahimtar abin da gashinki yake buƙata da yadda za ki kula da shi yadda ya kamata. ❤️

Ga wasu daga cikin nau’ikan gashi a sauƙaƙe:
1️⃣ Type 1 – STRAIGHT (Gashi madaidaici)
Gashi ne da yake kwance a miƙe daga tushe zuwa ƙarshensa, baya da lanƙwasa ko murɗewa. Yawanci yana da santsi da sheƙi.

Dan haka Type 1 = Light products yake bukata, ba'a Saka miki mayuka masu nauyi. amma idan gashin yana da kauri sosai (Type 1C), zai iya jure ɗan nauyin product fiye da 1A.

2️⃣ Type 2 – WAVY (Mai ɗan lanƙwasawa)
Gashi ne da ba madaidaici gaba ɗaya ba, amma kuma ba ya murɗewa sosai. Yana yin lanƙwasawa kamar (S-shape). Yawanci yana da santsi da sheƙi, kuma heavy products na iya sa wave ɗinsa ya faɗi.

3️⃣ Type 3 – CURLY (Mai murɗewa)
Wannan gashi yana da murɗaɗɗun lanƙwasa kamar zobba ko da’ira, kuma yana da ɗan motsi (bounce). Yana buƙatar danshi sosai domin kada ya bushe ko ya yi tsauri.

4️⃣ Type 4C – KINKY (Mai matuƙar naɗewa)
Wannan gashi yana da ƙananan lanƙwasawa masu matuƙar yawa, amma ba lallai ne a ga tsarin curl ɗinsa a sarari ba. Yana iya ƙanƙancewa sosai (shrinkage) kuma yana buƙatar kulawa ta musamman da danshi domin kada ya bushe ko ya karye.

Wannan yawanci shine irin gashin da matan mu ke da shi

Duba comment section domin kisan yadda saki Gane naki

ME KE KAWO CINYEWAR GABAN GASHI? 😭Na ga comments ɗin mutane akan cinyeewar gashin gaban goshi, kuma gaskiya a duk lokaci...
12/08/2026

ME KE KAWO CINYEWAR GABAN GASHI? 😭

Na ga comments ɗin mutane akan cinyeewar gashin gaban goshi, kuma gaskiya a duk lokacin da na ga mutum gashin gaban goshinsa ya fara cinyewa, sai na ji kamar ni ce 😭😂 saboda nima na taɓa fuskantar wannan matsalar.

Amma ga abin da nake so ki sani👇🏽

Abubuwa da yawa ne kan iya jawo zubewa ko cinyeewar gaban kai. Kuma ba lallai ne oil ko spray su kaɗai su zama mafita ba.

Wataƙila akwai wani abu da k**e yi kullum wanda ke saka tension a gaban kanki, har gashin yake ci gaba da karyewa ko zubewa.

👀 Duba comment section sosai, saboda akwai abubuwa da mata da yawa suke yi ba tare da sun san suna iya cutar da gaban gashin ba.

Wataƙila ma za ki karanta comment ɗaya ki ce:

“😳 Ashe wannan ne yake cinye min gashi!”

👇🏽 Rubuta “GABAN GASHI” a comments idan kina son na yi post na gaba akan:

🔥 YADDA AKE GYARA GABAN GASHI DA YA FARA CINYEWA

Kuma ki tag wadda kika san tana fama da wannan matsalar. ❤️

Sirrin tsawon gashi daga Chad Kin taba jin Chebe oil amma baki san yadda ake yin sa ba?Yau na kawo miki original recipe ...
14/04/2026

Sirrin tsawon gashi daga Chad

Kin taba jin Chebe oil amma baki san yadda ake yin sa ba?

Yau na kawo miki original recipe da zai taimaka miki wajen:
Rage karyewar gashi
Riƙe tsawon gashi (length retention)
Sa gashi ya yi laushi & kauri
Moisture mai ɗorewa.

Wannan ba labari bane… sirri ne da matan chad ke amfani da shi tsawon shekaru!

Ki gwada a kanki ki gani
Ko kuma ki koya ki maida shi business 💰🔥

Duba comment section don ganin recipe din da Kuma yadda Ake hadawa

Kunga Wannan haɗin game changer ne wallahi 😍🔥Na yi amfani da shi… kuma naji daɗin shi sosai!Yana cikin Hadi mafiya kyau ...
09/04/2026

Kunga Wannan haɗin game changer ne wallahi 😍🔥

Na yi amfani da shi… kuma naji daɗin shi sosai!

Yana cikin Hadi mafiya kyau in dai hair
growth spray ne

Gashi na Yin ƙarfi
Rage zubewa
Fito da sabbin gashi

Ba wani wahala… kayan gida ne kawai amma result ɗin sa 🔥

ku duba comment section 👇 kiga yadda Ake hadawa

Hair mask Yana zuwa ban manta ba

Firdausi Jibril Abubakar
Ausan beauty

02/02/2026

Ina tunanin sake yin class din Nan idan Kuna so kuyi magana

Address

320 Gyadi Gyadi Zaria Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ausan beauty posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ausan beauty:

Shortcuts

Share