JG Closet and Fabrics

JG Closet and Fabrics Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JG Closet and Fabrics, Kano.
(1)

Welcome to Kasuwar JikanGidado! πŸ›’βœ¨ Your go-to shop for quality footwear πŸ‘Ÿ, sportswear πŸƒβ€β™‚οΈ, and essential household items 🏠

Affordable prices and great value – shop with us today! 😊

πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/G2kAjuGFd85KIWcGvl85cs?mode=ac_t

22/08/2026

Idan kana son yin proper workout, ka tabbatar kana da takalmin da ya dace da motsa jiki. πŸ‘Ÿ

Takalmi mai kyau zai taimaka wajen samun comfort, stability da proper support yayin workout, musamman lokacin gudu, jumping da sauran motsa jiki. πŸ’―

Kada ka bari takalmi mara dacewa ya rage maka enjoyment ko confidence yayin workout. πŸ”₯

πŸ‘Ÿ Idan kana neman kyawawan takalman sports/workout, ka shigo KASUWAR JIKANGIDADO ENTERPRISES.

✨ Quality β€’ Comfort β€’ Style β€’ Value

Kasuwar JikanGidado Enterprises β€” Boutique & Textiles

πŸ“² Ku tuntube mu idan kuna bukatar takalmin workout - 08034650892

18/08/2026

Mai cikakkiyar natsuwa ne kawai zai iya tare tayar Nan a 'First attempt'

Wannan ba irin Lace din da za ki sa kawai ki wuce ba ne.πŸ’Žβœ¨ *LAFAYA LACE β€” ELEGANCE MADE FOR WOMEN OF CLASS* βœ¨πŸ’ŽBa Kawai L...
12/08/2026

Wannan ba irin Lace din da za ki sa kawai ki wuce ba ne.

πŸ’Žβœ¨ *LAFAYA LACE β€” ELEGANCE MADE FOR WOMEN OF CLASS* βœ¨πŸ’Ž

Ba Kawai Lace Ba Ce… Alamar Class Ce! πŸ‘‘

Hajiya, idan kina neman *Lace* mai kyau, classy, mai daukar ido kuma wanda zai sa ki fito daban a wajen taro β€” wannan Lafaya Lace din naki ne! 😍❀️

Mun kawo muku Lafaya Lace mai matukar kyau, cikin launuka 6 masu ban sha'awa, domin kowace mace ta samu wanda ya dace da salon ta da personality dinta.

Mutane ba za su tambaye ki kawai β€œIna kika sayi kayan?” ba…

Za su ce:

β€œWOW! Wannan kayan ya yi kyau sosai!” πŸ˜πŸ‘‘

πŸ’° *FARASHI* :πŸ‘‡πŸ‘‡ https://whatsapp.com/channel/0029VbCbsCt1CYoYWAygp41R

Gaskiya ne β€” wannan shi ne farashin sa kacal.

Amma idan kika kalli quality, embroidery, design, colour combination da irin appearance da zai baki, za ki fahimci cewa:

Ba wai kina sayen Lace kawai ba…

Kina zabar elegance, confidence, beauty da classy appearance. ❀️

πŸ‘— Ki dinka shi da salon da ya dace da ke…

πŸ‘‘ Ki sa shi da confidence…

✨ Ki bar kayan su yi magana!

πŸ›οΈPrice: πŸ‘‡ https://whatsapp.com/channel/0029VbCbsCt1CYoYWAygp41R

Launuka 6 β€” Wanne ne kika fi so?
πŸ–€ 1 | πŸ’œ 2 | πŸ’— 3 | πŸ’™ 4 | 🀍 5 | 🩡 6

Kada ki jira sai launin da kika fi so ya kare.

πŸ“© Turo mana da message yanzu domin booking/order.

KASUWAR JIKANGIDADO ENTERPRISES

Boutique & Textiles
Alkairi a cikin Kasuwanci 🀝

Muna yi muku hidima da gaskiya. ❀️✨

Hajiya wannan ba irin Lace din da za ki sa kawai ki wuce ba ne.πŸ’Žβœ¨ *LAFAYA LACE β€” ELEGANCE MADE FOR WOMEN OF CLASS* βœ¨πŸ’ŽBa ...
11/08/2026

Hajiya wannan ba irin Lace din da za ki sa kawai ki wuce ba ne.

πŸ’Žβœ¨ *LAFAYA LACE β€” ELEGANCE MADE FOR WOMEN OF CLASS* βœ¨πŸ’Ž

Ba Kawai Lace Ba Ce… Alamar Class Ce! πŸ‘‘

Hajiya, idan kina neman *Lace* mai kyau, classy, mai daukar ido kuma wanda zai sa ki fito daban a wajen taro β€” wannan Lafaya Lace din naki ne! 😍❀️

Mun kawo muku Lafaya Lace mai matukar kyau, cikin launuka 6 masu ban sha'awa, domin kowace mace ta samu wanda ya dace da salon ta da personality dinta.

Mutane ba za su tambaye ki kawai β€œIna kika sayi kayan?” ba…

Za su ce:

β€œWOW! Wannan kayan ya yi kyau sosai!” πŸ˜πŸ‘‘

πŸ’° FARASHI : https://whatsapp.com/channel/0029VbCbsCt1CYoYWAygp41R

Amma idan kika kalli quality, embroidery, design, colour combination da irin appearance da zai baki, za ki fahimci cewa:

Ba wai kina sayen Lace kawai ba…

Kina zabar elegance, confidence, beauty da classy appearance. ❀️

πŸ‘— Ki dinka shi da salon da ya dace da ke…

πŸ‘‘ Ki sa shi da confidence…

✨ Ki bar kayan su yi magana!

Launuka 6 β€” Wanne ne kika fi so?
πŸ–€ 1 | πŸ’œ 2 | πŸ’— 3 | πŸ’™ 4 | 🀍 5 | 🩡 6

Kada ki jira sai launin da kika fi so ya kare.

πŸ“© Turo mana da message yanzu domin booking/order.

KASUWAR JIKANGIDADO ENTERPRISES

Boutique & Textiles
Alkairi a cikin Kasuwanci 🀝

Muna yi muku hidima da gaskiya. ❀️✨

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JG Closet and Fabrics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share