Aitiku lado youth support and mobilization

Aitiku lado youth support and mobilization Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aitiku lado youth support and mobilization, Baby & children's clothing store, Katsina.

Main purpose of this house is to enlighten public About ATIKU/LADO movement and Also support youth,mobilize them under the Flag of People Democratic Party (PDP)Come 2023 Insha Allah

04/03/2024

Musa Gafai

"Mutum ne mai daraja da kima wanda ya gina Rayuwar Al'umma musanman Matasa a cikin ฦ™waryar birnin Katsina. Allah ya kawo Babban rabo.

PDP All the Way....

04/03/2024

Talaka bawan Allah duk wani tarkacen rashin mutumci a kansu yake karewa
Su fito tin da assalatun fari subi layin kada kuri, amma wai da zarar mutum ya shallake to Babu Dan iska irin talakan da yasha rana yasha wiya wajen zabar abunda yake ganin zai mora masa,
To ku sani Yan siyasar mu talakan Nan da kake Gani a matsayin Wanda Bai San kansa ba shine silar hawanka waccen kujera, idan ma kanajin Kai ka ranka ya Kai tsaiko, idan ka Isa ka Kai kanka da kanka kan waccen kujerar kaga yadda hukuma zatayi dakai,ko Waye Kai,yaku talakawa Yan uwana kusha kurumin ku,
Muke da sinadarin Hana duk wani Dan siyasa Hawa kan kujerar da yake tunanin kamar alfarma yake mana,Kai dai ka Adana kuri,are ka 2027 nanan tafe,
A kuma kiyaye kada a sake zaban tumun dare.๐Ÿ™

04/03/2024

Congratulations Mukhtar S Maikano
Director General Bumper TO Bumper Katsina
Muna yimaka fatan alkhairi Allah yasa albarka

We missed you Sir!On behalf of class of 2016Global Science School Katsina.May Allah SWT make Aljanna Firdausi your home....
04/03/2024

We missed you Sir!
On behalf of class of 2016
Global Science School Katsina.

May Allah SWT make Aljanna Firdausi your home.

We really missed you Sir.

ALBARKACHIN DIPLOMA WACCEH TAFI PhD AMFANI A KATSINA ๐Ÿ‘ป๐Ÿ˜„IYALAN TSOHON DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KATSINA NA PDP SUN TALLAF...
01/09/2023

ALBARKACHIN DIPLOMA WACCEH TAFI PhD AMFANI A KATSINA ๐Ÿ‘ป๐Ÿ˜„

IYALAN TSOHON DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KATSINA NA PDP SUN TALLAFAWA AL'UMMA MASARA KARFI SAMA DA MATA DUBU DA DARI BIYAR 1,500 A YANKIN FUNTUA ZONE

Gudauniyar LADO DEVELOPMENT FOUNDATION๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘งโ€๐Ÿ‘ฆ (LDF)
Karkashin Jagorancin Maidakin Jagoran jam'iyyar PDP na jihar Katsina H.E Sen. Yakubu Lado Danmarke, First Lady Haj. Zainab Yakubu Lado, tare da Iyalin shi baki daya,

Ajiya Alhamis 31/8/2023 sun gudanar da bada tallafi Naira Dubu Biyar โ‚ฆ5,000 ga al'umma marasa karfi wanda suke kwance a manyan Asibitoci da matsakaita da kuwa wasu wanda mabukata ne kawai, wanda suke kananan hukumomin
1-Funtua
2- Dandume
3- Kankara
4- Faskari
5- Sabuwa
6- Bakori
7-Danja
8-Kafur.

Muna addu'ar Allah Ubangiji ya saka wanda ya gudanar da wannan tallafi da alheri, da wanda s**a bada gudunmawa dan ganin haka ya tabbata, da wanda s**aje suma dan bada gudummawar su da lokacin su,
Muna addu'ar wannan aiki na alheri da akayi Allah Ubangiji ya saka amizanin Iyayan shi da Iyalin shi dashi kanshi da Yan uwan shi Ameen
BIJAHI SAYYUDIL MURSALINA SAW

Muhsin Sarkin Yakin Lado
Mataimaki na musamman ga Sen. Lado a kafofin yada labarai na zamani.

Barka Da Shan Ruwa ๐Ÿ‰๐Ÿ‘๐Ÿ‰JAGORA, MUSA YUSUF GAFAI, Fatan Allah ya Karbi Ibada, Allah ya kara shiga lamarin ka, ๐Ÿ™๐Ÿคฒ๐Ÿ™ AMIN.
06/04/2023

Barka Da Shan Ruwa ๐Ÿ‰๐Ÿ‘๐Ÿ‰

JAGORA, MUSA YUSUF GAFAI, Fatan Allah ya Karbi Ibada, Allah ya kara shiga lamarin ka, ๐Ÿ™๐Ÿคฒ๐Ÿ™ AMIN.

NAMIJIN DUNIYA DAN KASUWA KAMAR WANI SARKI  HADARI SA GABANKA INDA KAKESO    Samun irin wanan bawan AllahHon  Musa Gafai...
06/04/2023

NAMIJIN DUNIYA DAN KASUWA KAMAR WANI SARKI HADARI SA GABANKA INDA KAKESO

Samun irin wanan bawan Allah
Hon Musa Gafai guda 3 a fadin jahar katsina gaiskiya da aluma sunji dadi kam wajan iya mu'amala da taimakon marasa shi da bada jari ga matasan mu dan dogaru dakai daciyar da marayau dayake ga taimakon marasa lafiya na gida da na asibiti, ubangiji Allah shi Kara daga dajaraka a duniya da lahira yakara kareka daga sherin makiya nafili da na boye yashiga cikin lamuranka baki daya yasa kagama da iyaye lafiya
Fatan Alkairi Akoda.

06/04/2023

Dr. Musa yusif Gafai Dan matashin Dattijo Muda Allah Sai godiya .

Katsina LG atiku Lado support youth and mobilization Campaign Organisation 2023 Alhj Atiku Abubakar For PresidentAlhj Su...
22/02/2023

Katsina LG atiku Lado support youth and mobilization Campaign Organisation 2023
Alhj Atiku Abubakar For President
Alhj Surajo Aminu Makera for Senator
Alhj Ahmed Aminu Chindo for Member House of Representatives
From top to bottom PDP Inshaallah

20/02/2023

Ka Mallaki katin Zabe Yafi Ka Mallaki Gidan Kanka๐Ÿ˜ฌ
Binciken Masu Kishin KasaโœŠ

19/02/2023

LADO YAFI RADDA

Address

Katsina
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aitiku lado youth support and mobilization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aitiku lado youth support and mobilization:

Share