M sani maimartaba

M sani maimartaba M sani maimartaba

27/05/2026
Innalillahi wa inna ilaihi raji’unWadannan bayin Allah suna daga cikin wadanda s**a amsa kiran Ubangiji a kasa mafi tsar...
27/05/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un

Wadannan bayin Allah suna daga cikin wadanda s**a amsa kiran Ubangiji a kasa mafi tsarki, a rana mafi alfarma, cikin ibada mai girma a filin Arafat. Hakika wannan wata babbar shahada ce da rahama daga Allah

Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi bakuncinsu, Ya gafarta musu kura-kuransu, Ya jaddada rahama da haske a kabarunsu, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsu.

Allah Ka baiwa iyalansu da ‘yan uwansu hakurin jure wannan rashi Dukkanmu masu wucewa ne Allah Ka kyautata namu ƙarshe

18/04/2026
Allahu Akkabar
08/04/2026

Allahu Akkabar

Hajiyata kina fama da matsalar sanyin mara ??Kinsan fa shi sanyi bala’i ne wallahi, sai kiyi ta magananin ni’ima kiga ba...
16/01/2026

Hajiyata kina fama da matsalar sanyin mara ??

Kinsan fa shi sanyi bala’i ne wallahi, sai kiyi ta magananin ni’ima kiga baya miki aiki, sanyi har Rama sai ya saka ki, ko ki ji kamar kin kamu da fitsarin

Shiyasa nake so kizo ki jarraba wannan hadin In Sha Allah sai ki magance sanyi

Address

Mashi
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M sani maimartaba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share