Engr Anas Bala Galadeemah

Engr Anas Bala Galadeemah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr Anas Bala Galadeemah, Men's clothes shop, Alkali Ibrahim Nakaita Road, Katsina.

15/01/2026

Othman Muttaqah

11/01/2026

SALLAR DARE

Sallar dare tana rage damuwa, tana kuma kusa ka da Allah. A cikin wannan lokacin na tsakar dare, mutane da yawa suna cikin baccinsu, amma Allah yana bai wa wasu kaɗan damar tashi su yi ibada.

Wadannan mutane Allah ya zaba ne domin su gabatar da sallah da roƙo a cikin dare, su nemi sauƙi da rahama. Allah ya sa mu kasance cikin bayi nagari waɗanda za su tashi domin yin ibada a cikin daren. Amin

Address

Alkali Ibrahim Nakaita Road
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Anas Bala Galadeemah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share