Tafida zing

Tafida zing Its is the rule of life,success always comes after patience,and reliefs comes after difficulties

09/08/2026

I accepted 1 fan badge from Amina Mohammed Zannah.

06/08/2026

With Amina Mohammed Zannah – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

Fufore Emirate Online TV
19/07/2026

Fufore Emirate Online TV

With Fufore Emirate Online TV – I just got recognised as one of their top fans!
09/07/2026

With Fufore Emirate Online TV – I just got recognised as one of their top fans!

02/07/2026

HAKURI DA JARRABAWAR ALLAH

* Lokacinda Allah Yake Jarrabar Hakurinka, Kasani Cewa Hakika Ya Zabeka A Matsayi Mafi Girma . Dolene Ka Shiga Cikin Matsanancin Matsin Lamba Dan Zama Lu'u-Lu'u. Kuma Tabbas A Karshe Zaka Gane Cewa Madaukakin Sarki Baya Nufin Ya Sanya Ka Cikin Wahala Saidai Allah Yana Son Ya Kara Maka Imani Da Imani*.....

Allah Yayi Albarka Wa Rayuwar Mu
Hanyar Tsira

JAGABAN IN A  N Y S C  CAMP may god bless JAGABAN
06/06/2026

JAGABAN IN A N Y S C CAMP may god bless JAGABAN

31/05/2026

SHIN KUNSAN MEYESA THUMBPRINT ƊIN KOWANE YATSA YA BAMBANTA......✍️✍️

Fiye da shekaru 1400 da s**a gabata, Alƙur’ani ya ambaci wani sirri game da yatsun ɗan Adam wanda yake da matuƙar daidaito, wanda kimiyyar zamani ta fahimci muhimmancinsa ne bayan ƙarnika masu yawa.
أَيَحْسَبُ الْإِنسَانُ أَلَّن نَّجْمَعَ عِظَامَهُ ۝ بَلَىٰ قَادِرِينَ عَلَىٰ أَن نُّسَوِّيَ بَنَانَهُ

Allah Yace a cikin Alƙur’ani... “Shin mutum yana zaton ba za Mu tattara ƙasusuwansa ba?
Eh mana! Muna da ikon daidaita har ma da yatsunsa.”
(Al-Qiyamah 75:3–4)

A yau, kimiyyar binciken laifuka ta tabbatar da cewa zanen yatsan kowane mutum na musamman ne, hatta tsakanin tagwaye iri masu k**a ɗaya. Wannan ne yasa zanen yatsa ya zama ɗaya daga cikin hanyoyi mafi inganci wajen gane mutum.

(Forensic Science Handbook, FBI Scientific American: “No Two Fingerprints Are Alike”) Wato babu wasu yatsu guda biyu da s**a kasance iri ɗaya....

Alƙur’ani bai tsaya kawai ga ambaton ƙasusuwa ba, sai ya keɓance yatsu, yana nuna wani matakin daidaito wanda ɗan Adam bai sani ba a wancan lokacin.

Wannan aya tana daga cikin manyan ayoyin da suke nuna cikakken ilimin Allah da k**alar halittarsa. Zaka iya duba Tafsir Ibn Kathir akan Suratul Qiyamah aya ta 3–4.

Alƙur’ani ba littafin kimiyya bane, amma duk lokacin da aka gano wata gaskiyar kimiyya, za’a ci karo da abubuwa masu nuna hikima da daidaito a cikin Alƙur’ani.

وَمَنْ أَصْدَقُ مِنَ اللَّهِ حَدِيثًا
“Kuma waye yafi Allah gaskiya a magana?”
(An-Nisa’i 4:87)

Usman Abdurrazaq Gumel

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafida zing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share