Itz châkâdûzxûlû na Allah

Itz châkâdûzxûlû na Allah Soyayyar Ahmadu tanadi nane ❤️

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Inyas Adamu, Aliyos Nassarawa, Abbas Abdullah Jammaje, La...
03/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Inyas Adamu, Aliyos Nassarawa, Abbas Abdullah Jammaje, Lawali Ibrahim, Muhammab A Ajiya, Ibirahim Muhammad, Haidar Muhammad Aliyu, Yusif Ahmad Gbk, Adamu Muhammad, Sani Mutala, Nafi'u Alto, Harazimi Kahbeer, Lurwanu Aliyu, Bin Muh'd Abbasawa, Abubaka Hassan, Fãïßâl Ædåmu, Alaji Hamidu, Tahiru Suleman, Saidu Abubakar Sadeeq, Abdul Ganiyy Salaudeen, Ramatu Abdullahi, Isma Il Sulaiman, Aisha Ahmad, Mustafa Sani, Ishaq aminu, Hussaini Yahaya, Ahmadu Na Gausi, Sheikh Sulaimanu, Mubarak Bello, Isah Muhammad, Ahmad Muhamad, Ali Kano, Ismail Yahaya Gawo, Khalifah Ibrahim, Abdullahi Madfa, Halifa Bugai, Kabiru Muhammad Dikko, Salim Adamu, Idirisu Audullahi

WAZIFA KENAN A MADINA CIKIN MASALLACIN ANNABI ﷺ MAI ALFARMA!Jikan Sheikh Ahmad At-Tijāny Kuma Jiƙan Sheikh Ibrahim Niass...
02/06/2026

WAZIFA KENAN A MADINA CIKIN MASALLACIN ANNABI ﷺ MAI ALFARMA!

Jikan Sheikh Ahmad At-Tijāny Kuma Jiƙan Sheikh Ibrahim Niasse Ya Jagoranci Ƴan Uwa Tijjanawa Wazifa A Cikin Masallacin Annabi ﷺ Dake Madina.

“Idan Mutum Ya Isa Ya Kai Aƙidar Sa Makka” Wannan Tsohuwar Cika Baki Ce, Yanzu Saudiyya Suna Saɓawa Wahabiyyanci Domin Suna Gane Irin Kaiwa Matuƙar Su Wajen Saɓawa Da Addini.

Na San Bawahabiyye Zai Ji Zafin Ganin Ana Wazifa A Masallacin Annabi ﷺ Fiye Da Ganin Cardi B Tana Majlisi A Ƙasar Saudiyya Bisa Gayyata Ta Musamman Daga Masarautar Ƙasar.

Allah Ya Ƙara Mana Son Annabi ﷺ 🤲💞

💥 NASIHARMU TA YAU 💥ita Rayuwa Kamar littafice  kwanakinmu sune shafukan ta ayyukanmu sune rubutun ta dan uwa ka rubuta ...
01/06/2026

💥 NASIHARMU TA YAU 💥

ita Rayuwa Kamar littafice kwanakinmu sune shafukan ta ayyukanmu sune rubutun ta dan uwa ka rubuta labarin da zaka iya karantawa agaban kowa

Allah ya bamu damar aikata kyakkyawan aiki alfarmar sayydil wujudi S A W

LOKACIN DA SHEHI YA JE JIHAR LAGOS 🌍Su Alhaji Gali na Lagos sun rakoshi. Sai s**a zo wucewa ta wata kasuwa mai suna Mami...
30/05/2026

LOKACIN DA SHEHI YA JE JIHAR LAGOS 🌍

Su Alhaji Gali na Lagos sun rakoshi. Sai s**a zo wucewa ta wata kasuwa mai suna Mami Market. To, kasuwar kamar irin wajen holewa ce, saboda zaka iya ganin mace a irin halin da bai dace ba.

Ana zuwa daidai kasuwar, sai s**a dinga ɗaga rigunansu suna rufe glass ɗin motar saboda kada SHEHI ya ga abin da ke faruwa a wajen.

Sai SHEHI ya ce:
“Alhaji Gali, da mutum zai san irin bayin Allahn dake nan wajen, da ya dinga kawo musu ziyara.”

Sai S**a yi shiru, sai da s**a raka SHEHI ya hau jirgi sannan s**a juyo. ✈️

Suna dawowa ta wajen, sai s**a tsaya s**a ce:
“Yau fa ba babbar riga, rawani ko carbi ba. Ko mene ne, sai mun shiga mu ga abin da SHEHI yake fada.”

Suna shiga, sai s**a ga ‘yan giya da karuwai ana ta harkoki. Kawai s**a ci gaba da tafiya har s**a je wajen wani wanda giya ta sa kamar ya haukace, yana tsince-tsince. Sai ya damƙo Alhaji Gali ya jawoshi inda yake, s**a zauna.

Sai yake cewa Alhaji Gali:
“Yana da kyau ku yawaita ijtihadi, domin ijtihadinku ya yi kaɗan. Shi ya sa ba za ku san waye Shehu Abul Fathi ba.” 😳

Sai s**a koma kallon-kallo.

Bayan sun gama magana, s**a taso s**a taho suna cewa:
“Lallai, da ba mu shiga nan wajen ba muka ci gaba da tafiya da SHEHI a irin haka, da mun yi babbar asara.”

In ba Maulana Shehu Abul Fathi ba, wa ya taɓa jin irin haka?

ameeen Maulana 🙇🙏
28/05/2026

ameeen Maulana 🙇🙏

28/05/2026

I'm in the top 19% of Itz Šągęęř Ñà Állah fans. I earned 97 points on their weekly engagement list last week.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Prayhard Paris, Abdullahi Suleiman, Sanusi Dananda Umar, ...
27/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Prayhard Paris, Abdullahi Suleiman, Sanusi Dananda Umar, Ssmusa Alkazeem, Dan Malan, Jameel Ahmad, Isah Usman Ibrahim, Musa Ibrahim, Dahiru M Ibrahim Gidado, Nasiru Bello, Khadim Mustapha Bulala, Ibrahim Abubakar, Idriss Oumarou, Danmasanin Gobir, Nura Boy, Gwani Madu Mubi, محمد المختار ابوبكر شاربوتوا, Ndache Shaba, Umar Rogo, Abdul Fatai Al-kuluwiy, Usman SGb, Ahmad M Baita, Nazifi Bello Diribo, Nda Yahya Ainu Rahman, Anas Muhammad Kutama, Mohammed Safianu, Abubakar Sulaiman, Yusufa Ummar, Bashar Abubakar, Isha Mohammed, Aly Diago, Yahaya Shehu, Salihu Bello, Yakubu Mukhtar Ahmed, Maulana Tije Azare, Hafizu Abdallah, Shahid Sulaiman, Musbahu Tasiu, Basiru Isa, Rabiyasir Walataasir Silema, Yakubu Muhammad, Illiya Muhammad, Samaila Abdullahi, Lawan Hassan, Yakubu Ozove, Yusuf Muhammad Sani, Bein Taheer, Abubakar Ahmad, Abba Isah Shu Aibu, Sanda Chék Mouhadou Zakariyaou

Happy Sallah in AdvanceKar a manta Za,agudanar da Sallar Eid a farfajiyan Masallacin MADINATU Sheikh Ahmad Abulfathi rta...
27/05/2026

Happy Sallah in Advance
Kar a manta Za,agudanar da Sallar Eid a farfajiyan Masallacin MADINATU Sheikh Ahmad Abulfathi rta Da karfe 8:00 am. Na safe
Gobe in Allah ya kaimu
Allah ya bada ikon Halarta Ameen

Ahmadu ga masoyanka nan 😭🙏
23/05/2026

Ahmadu ga masoyanka nan 😭🙏

23/05/2026

Big shout out to my newest top fans! Abba Ahmad

Address

Gomari Airport
Maiduguri
MEN'S

Telephone

+2347042213301

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz châkâdûzxûlû na Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Itz châkâdûzxûlû na Allah:

Shortcuts

Share