Ummu fahal collection

Ummu fahal collection We have alot of caps such as bama cap kindai ,yawuri ,miaram, zannah,damanga ,daraa,and more

Location Maiduguri price 25k
10/12/2024

Location Maiduguri price 25k

Hula tana maganin sanyi fa kunga sanyin da karfin sa ya sako Kai, muna da zannah caps yan Maiduguri masu kyau
23/11/2024

Hula tana maganin sanyi fa kunga sanyin da karfin sa ya sako Kai, muna da zannah caps yan Maiduguri masu kyau

Ina masoya wannan hulan Mai mala kuzo zan muku kwasha kwasha wani ya bani contact indinka Masa guda goma Kuma Allah ya M...
12/11/2024

Ina masoya wannan hulan Mai mala kuzo zan muku kwasha kwasha wani ya bani contact indinka Masa guda goma Kuma Allah ya Masa rasuwa,ya ban rabin kudin rabin Kuma SE angama yan zu Ina so in mayar ma iyalin shi kudin da yaban na seda hudu sauran shidda duk me so tazo in masa sauki different size

Wow gasu da zafin su fa,wannan hulan na masu abun ne fa,nace in saurayiki baida irinta zo ki Siya Masa,kema in mijinki b...
27/10/2023

Wow gasu da zafin su fa,wannan hulan na masu abun ne fa,nace in saurayiki baida irinta zo ki Siya Masa,kema in mijinki baida ita zoki siyawa baban garbati,Shima ya faso gari, location Maiduguri delivery to ko ina

12/10/2023
Campala 💯 cotton location Maiduguri 08069463820
12/10/2023

Campala 💯 cotton location Maiduguri 08069463820

Ga wasu fa da zafin su,wanna na fita gari ne
07/10/2023

Ga wasu fa da zafin su,wanna na fita gari ne

Assalamualaikum warrahamatullahi wa barakatuhu yen uwa barka da safiyar juma ,a
01/07/2022

Assalamualaikum warrahamatullahi wa barakatuhu yen uwa barka da safiyar juma ,a

Address

Maiduguri
600104

Telephone

+2348069463820

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu fahal collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share