Sangaya goni ibrahim adam kolo

Sangaya goni ibrahim adam kolo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sangaya goni ibrahim adam kolo, Textile Company, Adam kolo, Maiduguri.

19/05/2025

فتقول هل أدلكم....
فقالت هل أدلكم.....
Ina ayoyin sukene

17/03/2024

*HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA S**A RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:*

*1.* Yawaita Istighifari Hanyar samun arziki ne.

*2.* Yawaita Karatun Qur'ani Ladan ba ya misaltuwa.

*3.* Yaiwata Murmushi Akwai lada tattare da hakan.

*4.* Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.

*5.* Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.

*6.* Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha da yada jita-jita.

*7.* Yi Addu'a ga dan'uwa - Malaa'iku za suyi maka.

*8.* Taimaka Wa mabuqaci - Allaah Zai baka mafita.

*9.* Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladan Azumi a sauqaqe.

*10.* Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladanka kankarar Zunubbai ne.

*11.* Kwanta da wuri - Hakan zai baka damar tashi cikin dare don yin ibada.

*12.* Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka damar kusantar mahaliccin ka.

*13.* Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.

*14.* Yafe ma Wanda Ya yi Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.

*15.* Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ

ALLAH YA DATAR DAMU

15/03/2024
Mashaa Allah
15/02/2024

Mashaa Allah

Allah yebamu hasken Alqur'ani mai girma
15/02/2024

Allah yebamu hasken Alqur'ani mai girma

23/11/2023

Bbu wani abun karantawa da yafi Alqur'ani

Address

Adam Kolo
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sangaya goni ibrahim adam kolo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share