Minna line

Minna line Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Minna line, Women's clothes shop, Bosso, Minna.

24/01/2024
Ba maganar dimple ko wushirya ake baMagana ake ta Kin iya kunu😋?🥴🥴🥴
30/11/2023

Ba maganar dimple ko wushirya ake ba

Magana ake ta Kin iya kunu😋?
🥴🥴🥴

28/11/2023

Yarinyarda tacemasa ita ba sa'ar aurensa bace.

Jiya suna zaune da matarsa a gida sai gasu sun shigo suna Polio😂

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN.Allah yayiwa Agha Ali bidaya rasuwa ya rasu tsiran kwana biyar da rasuwar abokin aik...
28/11/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN.

Allah yayiwa Agha Ali bidaya rasuwa ya rasu tsiran kwana biyar da rasuwar abokin aikinsa (Ali Idris)na kula da kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammadu( SAW)

Anyi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranara jiya Litinin.

Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin.

Minna line 📺 labari hausa🎤🎤🎤

Address

Bosso
Minna

Telephone

+2347035071731

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Minna line posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Minna line:

Share