itzjamil_8774

itzjamil_8774 We're not a perfect but we're are trying the best

21/06/2026

By God grace

Tsohon Firayim Ministan Birtaniya, Winston Churchill, ya taba cewa: "Wata rana na dauki taksi zuwa ofishin gidan rediyon...
21/06/2026

Tsohon Firayim Ministan Birtaniya, Winston Churchill, ya taba cewa:

"Wata rana na dauki taksi zuwa ofishin gidan rediyon BBC domin yin wata hira.
​Sa’ad da na isa, na bukaci direban da ya jirani na tsawon minti arba'in har sai na dawo, amma direban ya ba ni hakuri ya ce, 'Gaskiya ba zan iya ba, saboda dole ne in koma gida domin in saurari jawabin Winston Churchill'.
​Na yi mamaki kwarai da gaske kuma na ji dadin yadda mutumin ke da sha'awar sauraron jawabi na! Sai na ciro fam 20 na ba direban taksin a madadin fam 5 da ya kamata in ba shi, ba tare da na fada masa ko ni wane ne ba. Sa'ad da direban ya karbi kudin, sai ya ce: 'Zan jira ka na tsawon sa'o'i da yawa har sai ka dawo yallabai! Churchill din banza!"

27/01/2026

Address

Nasarawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349126269104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when itzjamil_8774 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to itzjamil_8774:

Shortcuts

Share