Ukasha Ali Abubakar

Ukasha Ali Abubakar Uk 77 Tailoring of All Military Uniform & Material

Aikin Gayyar Madinatu NguruDa izinin Maulanamu Khalifa Sheikh Muhammad Fatihul Aglaƙ Ibn Sheikh Muhammad Ngibrima Zilma'...
31/07/2026

Aikin Gayyar Madinatu Nguru

Da izinin Maulanamu Khalifa Sheikh Muhammad Fatihul Aglaƙ Ibn Sheikh Muhammad Ngibrima Zilma'arif (Rta).

Muna Amfani Da Wannan Dama Wajen Gayyatar Yan Uwa Masoya Da Muridan Zawiyya baki Daya Zuwa Wajen Aikin Gayya Na Zuba Dum Na Bangaren Wajen Buga Littattafai.

Ana Roƙon Duk Wanda Za Su Zo Wajen Aikin Su Taho Da Kayan Aiki Kamar Su: Tebur, Kwangiri, Carflask Da Sauransu Saboda Yawan Mutanen Yana Kawo Karancin Kayan Aikin.

WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA:
RANA: Lahadi 02, August 2026.
LOKACI: 8:00am
WURI: Madinatu Sheikh Muhammad Ngibrima Zilma'arif Nguru, Kan Hanyar Machina, Jahar Yobe.

Allah Ya Karawa Maulanmu Khalifa (Rta) Lafiya Da Nisan Kwana Ya Bawa Dukkan Yan Uwa Da Masoya Ikon Amfana Da Wannan Alkhairin.

08153832683
08174338383

Sanarwa:
Muhammad Gibrima Yusuf Nguru
Syd Bashir Rijalu Mustapha

A irin wannan ranar 29/7/2025. dai daida 29/7/2026. Mukayi babban rashi na daya daga cikin jajirtacu, hazikin Commondar,...
29/07/2026

A irin wannan ranar 29/7/2025. dai daida 29/7/2026. Mukayi babban rashi na daya daga cikin jajirtacu, hazikin Commondar, nakungiyar Agaji ta Fityanul Islam reshen jahar yobe a karamar hukumar Nguru.

Ibrahim Sulaiman (Walidi) Fared Comander Nguru Local Government,
Hakika Fitiyanul Islam munyi rashin bama iya Nguru ba, domin da yataba zukatan mutane da dama baya ga yan agaji ga dukkan abokin mu'amalarshi da sauran duk wanda yasanshi a koda yaushe saidai kaji suna yabon halayanshi, yakasance me kyakyawan halaye, hankali, hakuri, Juriya, ladabi da biyayya,

Ya karar da rayuwarshi wajan shidim tawa addinin musulunci, yakasan ce bashi da wani buri daya wuce akoda yaushe yakasance sanye da kayan aikin agaji,

Ya zauna da kowa lafiya, bashi da abokin fada, ko hamaiya, bashi da riko ko fishi a rayuwarshi,

Yakasance me shidimtawa mahaifanshi ta dukkan aikace aikace na gida dana kasuwa
bashi da lokacin kanshi inbana iyayanshi ba
sai lokacin aikin Allah,

Muna masa fata Allah ya jaddada rahama a gareshi Allah yayimasa rahama Allah ya sadashi da Shugaba Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam, Allah yasashi Cikin Sahun Samarin Aljannah.

BAKOMAI NE YAFI KARFIN MU BA, ZUQATAN MUNE SUKAFI KARFIN MU, SHIYASA MUKE GANIN KOMAI YAFI KARFIN MU,ALLAH YASA MUFI KAR...
25/07/2026

BAKOMAI NE YAFI KARFIN MU BA, ZUQATAN MUNE SUKAFI KARFIN MU, SHIYASA MUKE GANIN KOMAI YAFI KARFIN MU,
ALLAH YASA MUFI KARFIN ZUKATAN MU.

Bayan Tafiya Hutun Sallah Andawo Aiki Gadan Gadan Nan Inda K**e Gani Saman Masallacin Mata Ne Anfara Daura Bulo Allah Ya...
06/06/2026

Bayan Tafiya Hutun Sallah Andawo Aiki Gadan Gadan Nan Inda K**e Gani Saman Masallacin Mata Ne

Anfara Daura Bulo Allah Ya Karawa Shehu Lafiya

03/06/2026

LOKACIN DA YA SHIGA ARSENAL KOFIN NE YA KAI SHI, LOKACIN DA ZAI BARTA RASHIN ZUCIYAR TA NE ZAI KORESHI, MUSAN MAN A KANO

Namiji Uban Maza Mamman Dagira Dan Ganim Sarki a Fadar Allah Sarki a Masarautar Waliyai Kaine Wanda MAULANA SHEIKH IBRAH...
23/05/2026

Namiji Uban Maza Mamman Dagira Dan Ganim Sarki a Fadar Allah Sarki a Masarautar Waliyai Kaine Wanda MAULANA SHEIKH IBRAHIM INYASS RTA ya kira da
NGIBRIMA ZULMA'ARIF WAJATTUHU SHA'AWATU KULLU ARIFF

Allah Ya Kara Muku Yarda Bijahi Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam.

Alhamdulillah Alhamdulillah Mai Girma gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni na Jihar Yobe da jagoran siyasar jihar Ibrahim Ge...
29/04/2026

Alhamdulillah Alhamdulillah
Mai Girma gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni na Jihar Yobe da jagoran siyasar jihar Ibrahim Geidam sun zabi Alhaji Baba Malum Wali a matsayin wanda zai yi takarar kujerar gwamnan jihar a 2027 jam'iyyar APC, Insha Allahu, Allah yayi riko da hannayenshi ya bashi ikon sauke nauyin da aka dora masa

Address

Nguru

Telephone

+2347025641697

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ukasha Ali Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ukasha Ali Abubakar:

Shortcuts

Share