𝐂̌𝐚̂łł 𝐌𝐡𝐞̨ 𝐂̧𝐡𝐢̄𝐞̄𝐟 𝐓𝐚̃𝐢̨łØ𝐫

  • Home
  • Nigeria
  • Rano
  • 𝐂̌𝐚̂łł 𝐌𝐡𝐞̨ 𝐂̧𝐡𝐢̄𝐞̄𝐟 𝐓𝐚̃𝐢̨łØ𝐫

𝐂̌𝐚̂łł 𝐌𝐡𝐞̨ 𝐂̧𝐡𝐢̄𝐞̄𝐟 𝐓𝐚̃𝐢̨łØ𝐫 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from 𝐂̌𝐚̂łł 𝐌𝐡𝐞̨ 𝐂̧𝐡𝐢̄𝐞̄𝐟 𝐓𝐚̃𝐢̨łØ𝐫, Clothing Company, Kano, Rano.

05/11/2023

Fitaccen attajirin ɗan kasuwar Afrika Abdussamad BUA ya mayarwa da Dangote zazzafan martani, sannan ya ce daga yau ya karya farashin illahirin kayan da kamfanoninsa ke sarrafawa da kashu 50% cikin ɗari tare da ƙalubalatar Dangote da cewa shima idan ya isa kuma ya cika ɗan kishin ƙasa to yayi irin abinda yayi na karya farashin kayansa Abdussamad ya ƙara da cewar

"Kamfani na na BUA ya ɗauko tarihi tun daga shekarar 1991 lokacin da aka yi wahalar Sukari, amma sai aka yi sa’a mu muna da Sukarin a ƙasa, kuma Aliko Dangote ya nemi in saida masa s**arin, don ya siyar da tsada na ƙiya sai a karshe lamarin ya ƙare a Kotu, a haka na jajirce cikin watanni ukku har ila yau, kuma na taɓa karban aron fili daga Usman Dantata don in kafa kamfanin Siminti, amma Dangote ya jawo aka karbe filin

Saboda haka a halin yanzu na bada umarnin a riƙa siyar da ko wane buhun Siminti a kan Naira 1,800 buhun Sugar kuma Naira 20,000 Fulawa ₦19,000 Shinkafa ₦28,000 Taliya ₦4,000" In ji shi kamar yadda ya bayyana a firarsa da manema labarai

Kunji fa muna fatan Allah ya ƙara ɗaukaka wannan bawa nashi, don Allah ana buƙatar kowa yayi masa addu'ar fatan alheri kuma a taimaka wajen tura wannan labarin na farin ciki zuwa sauran groups don ƴan'uwa Musulmi su ƙara yi masa addu'a Allah ya cika masa burinsa ya kuma bada ikon aiwatar da wannan ƙuduri na alheri

15/09/2023

TAMBAYA: ??
Malam menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito ? Ko Kuma matar da take sanya yatsa a cikin farjinta ?

AMSA:
••Yin haka bai halatta ba kuma yana daga cikin manyan laifu a musulinci.

••Yana janyowa mai yin hakan fushi da kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A )

••Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa "Mutum bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai dube su da rahama ba ranar al-qiyamah.

••Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da masu shigar ta.

1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da 'yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai yin wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al'aurar ta)

••sannan shi kuma wannan aiki yana daga cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut ( A.S ) s**a aikata.

••Sannan kuma an Ruwaito cewar duk masu yin hakan idan har basu tuba ba.

••Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen su dauke da ciki ( wato juna biyu )

••Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da dama wadan da yin hakan yake haifarwa.

1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu e.t.c )

2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu dai na ba, s**a makancewa kafin wani lokaci mai nisa

3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan s**a yi Aure s**an yi fama da rashin karfin Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar dashi da gan-gan baya fita gaba daya. Wannan wanda yayi saura sai ya daskare maka a cikin marar ka.

4. Rashin haihuwa: wan an daskararren maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga jikin Namiji ko Mace.

5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko Mace.

••Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din wannan abin akallah a cikin friends ka/ki koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai samu. Da groups din ka/ki Wannan wadannan matsalolin a halin yanzu muna facing din su a rayuwa,

Allah yasa mu amfana.

©️ Mohammed Tasi'u Abubakar

Plowing share our new page🙏🙏🙏

👇👇👇
Al-Iislm

28/08/2023

WANDA YAYI ZINA DA MATAR AURE
******************
Assalamu Alaikum, mal. Don Alllah menene hukuncin wanda yayi zina da matar Aure, don na taba ganin wani post cewa duk wanda yayi zina da matar aure za'a kwashe dukkan ladan aikin sa na alkhairi abawa mijim matar. Don Allah ina neman karin bayani.
Sai tambaya ta biyu. Kamar Sallah Isha'i idan mutum yazo ya samu Raka'a biyu na karshe, to zai rama biyun ne ko kuma zai ciko ne? Ma'ana sauran raka'a biyun zai
karanta Fatiha da sura ne a bayyane ko kuwa?

AMSA
=====
Wa alaikumus salam wa rahmatullah.
Abinda ya tabbata acikin Alkur'ani mai girma da kuma sunnar Manzon Allah (saww) shine : Duk wanda ya aikata wani zunubi, to mutukar dai ya tuba, sahihiyar tuba, to Allah zai gafarta masa. tsakanin shi dashi. Idan kuma akwai hakkin wani bawan Allah acikin lamarin, to wajibi ne anemi yafewarsa shima. Wanda yayi zina da matar aure, to hakika ya aikata Zunubi mai girma sosai. Kuma in har ya mutu bai tuba ba, zai hadu da Ukubar Allah. kuma Allah zai fitar da hakkin mijin matar ne
daga cikin ayyukan ladan shi Mazinacin. Ba wai ayyukan ladansa baki daya za'a debe ba.
Ni dai har yanzu ban riski wani sahihin hadisi wanda ya nuna cewa za'a debi dukkan ayyukansa aba ma Mijin matar ba.
Abinda na sani shine za'a debi gwargwadon na alhakin zaluntarsa da yayi ne. kamar yadda za'a kwasa abama duk
wanda ya zalunci wani ta hanyar sata ko zamba, ko cin mutunci ko Qazafi da dai sauransu.

2. Amsar Tambayarka ta biyu:

Eh zai mike ne ya karanta fatiha da surah abayyane. kamar yadda abin yake amazhabin Malikiyyah da kuma wajen mafiya rinjayen Malamai. Amma akwai malaman da suke ganin cewa cikowa zakayi. wato zaka karanta fatiha kenan aboye. Sai dai wancan na farkon yafi Rinjaye.

WALLAHU A'ALAM.

IDAN KA TAIMAKA GURIN YADA RUBUTUNNAN DUK WANDA YA KARANTA KAIMA KANA DA LADA

ALLAH YASA MUDACE

Address

Kano
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 𝐂̌𝐚̂łł 𝐌𝐡𝐞̨ 𝐂̧𝐡𝐢̄𝐞̄𝐟 𝐓𝐚̃𝐢̨łØ𝐫 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share