Business buy and sell from any where in the wold

Business buy and sell from any where in the wold Facebook

HMM WAN NAN SHINE JAGORAN KWANKWASIYA WASU SUNA TUNA NIN SUNA DA TASIRI IN S**A RABU DA KWANKWASO A SIYA SAN CE AYI DAI ...
21/02/2022

HMM WAN NAN SHINE JAGORAN KWANKWASIYA WASU SUNA TUNA NIN SUNA DA TASIRI IN S**A RABU DA KWANKWASO A SIYA SAN CE AYI DAI MUGANI IN TUSA ZATA IYA KUNNA WUTA ZAKUYI DA NASANI WLH

JAGORA KWANKWASO SHINE JAM IYA TA DUK INDA YAJE CHAN ZAN BISHI YACCE YACE HAKA ZA AYI ALLAH KAUDA IDA NUWAN MAKIYA JAGOR...
18/02/2022

JAGORA KWANKWASO SHINE JAM IYA TA DUK INDA YAJE CHAN ZAN BISHI YACCE YACE HAKA ZA AYI ALLAH KAUDA IDA NUWAN MAKIYA JAGORA BAZA SU IYA BA NAN GANI NAN BARI WLH MALAKAR KARE DA HANTAR KURA

Mu kwankwasawa a fanin siyasa na kwankwaso ne shikuma wancha Allah ya bashi lafia ban da cin mutunci jagoranci fa in she...
14/02/2022

Mu kwankwasawa a fanin siyasa na kwankwaso ne shikuma wancha Allah ya bashi lafia ban da cin mutunci jagoranci fa in shekaru sunja akwai kuskure a ciki Allah ka gyara kasar mu najeriya😎

Mu muke da jama a mu muke da rinjaye kwankwasiya dan haka a jam iyar PDP duk wanda ya daga mana yatsa sai mun karya shi ...
13/02/2022

Mu muke da jama a mu muke da rinjaye kwankwasiya dan haka a jam iyar PDP duk wanda ya daga mana yatsa sai mun karya shi mu ba jam iya muke ba bawanda zai kawo arewa a wan nan kadamin inba kwankwaso ba in kuma akwai shi waye ne

Ko yau ko gobe ko yanzu yanzu Dan musa me Allah yana da mutane yana da jama a yana da mabiya indai siyasar gaskiya za ay...
13/02/2022

Ko yau ko gobe ko yanzu yanzu Dan musa me Allah yana da mutane yana da jama a yana da mabiya indai siyasar gaskiya za ayi kai koma tame za ayi mutane sune siyasa

Allah kayi mana me kyau
13/02/2022

Allah kayi mana me kyau

Address

Kurna Baban Line
Rimin Gata

Telephone

+2347033889489

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Business buy and sell from any where in the wold posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Business buy and sell from any where in the wold:

Shortcuts

Share