Sheikh Muhammad Auwal Albaniy zaria page

Sheikh Muhammad Auwal Albaniy zaria page Wannan shafin mun budeshi ne domin da'awa

Babu shakka
28/10/2024

Babu shakka

19/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Anas Abdullahi, Attahiru D Ardo

17/10/2024



06/09/2023

In har kika ji Ba suyi miki Laƙabi da "Mai Girmankai ba" baki Ɗauki Ɗamarar Kare Mutuncin kanki bane Hajiyatah!

NA FAHIMCI CEWA:        "Shekaru bakomai bane,kawai suna tafiyane da lokaci,shikuma lokaci yana nunamaka amfaninsa da mu...
18/03/2023

NA FAHIMCI CEWA:

"Shekaru bakomai bane,kawai suna tafiyane da lokaci,shikuma lokaci yana nunamaka amfaninsa da muhimmancinsa tahanyar tafiyarsa da sauri,
domin kayi anfani dashi,ta yadda ya dace.

"Shekaru kurum wasu abune na lissafin adadin yadda ka rayuwa a duniya, amma fah! Basa tare da aikinka, basu zasu sa kazamto wani abuba har sai kayi amfani dasu yadda ya dace!

"Kada kayi alfahari da shekarunka just kurum abun da yakamata ka duba shine,"shin wana irin aiki kayi dasu,wana irin ci gaba ka kawowa al'umma?

Mutanen da suke alfahari da shekarunsu suna ban mamaki sosai,saboda ba haka ya dace ba! Just kurum kayi anfani da lokacin ka.
Kayi ƙoƙarin ganin cewa aikinka da yadda kake yafi yadda wanda be kaika shekaru ba.

! A da lokacin ban fi 9_10yrs ba,duk ƙawayena sun fini,in aka zauna ana musu ana cewa an fini ai nice yarinya har kuka nake!

Amma yanzu nagane cewa ba shekarunne abun duba ba kurum anfani dasu yadda ya dace shine.......!


Kurum kayi ƙoƙarin kaga kayi anfani da lokacin ka,kafin su wucema, lokacin ƙuruciya lokacine me tsada,shine lokacin da zaka zauna ka seta rayuwarka,ka ginata,idan kayi wasa da lokacin kamar kayi wasa da rayuwarka ne,baki ɗaya!

Duk abinda zaka yi kada ka wani duba shekaru, kada kuma ka walaƙanta na ƙasa da kai, kada kamar fariya da ka fishi shekaru, kawai kayi abun da ya dace ka anfani lokacinka!

Lokaci gudu yake sosai! Kayi anfani dashi yadda ya dace, kafin ya wucema. Allah yasa mu cika da imani, amiin.🤲

©️ EEssential Ustaz AssalafyUEssential Ustaz AssalafyAEssential Ustaz Assalafy

06/12/2022

"In dai zaki ringa karbar kudin maza bakisha maganin Kare kanki daga fasikai ba".

~ Sheikh Ahmed Tijjani Guruntum

24/11/2022

Allah Madaukaki Ya ce:

"أَيْنَمَا تَكُونُوا يُدْرِككُّمُ الْمَوْتُ"
سورة النساء: 78

"Duk a in da kuka kasance, mutuwa zã ta riske ku..."

Ibnu Katheer ya ce:

Duk in da kuka kasance mutuwa za ta zo ta riskeku, saboda haka ku kasance a kan da'a ma Allah kuma kamar yanda Allah ya umarceku, domin shine alkhairi a gareku, saboda ita dai mutuwa dole ce kuma babu halin guduwa mata, sa'annan zuwa ga Allah ne makoma take, duk wanda ya kasance mai biyayya ne gareShi sai Ya saka masa da mafificin sakamako, Ya bashi mafi cikan lada...
Albany Sokoto

24/11/2022

Address

Sokoto

Telephone

+2348142568532

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Muhammad Auwal Albaniy zaria page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Muhammad Auwal Albaniy zaria page:

Shortcuts

Share