MAS Alkaleey

MAS Alkaleey Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MAS Alkaleey, Men's clothes shop, No 67 Anguwan Liman Zaria City, Zaria.

04/10/2022

Ka auri matar da ta san darajarka da qimarka; wacce take kallon miji a matsayin jagoran rayuwa wanda ya wajaba ayi masa biyayya.

Ki auri mijin da yasan mutunci kuma mai tausayi. Wanda yake kallonki a matsayin amanar da ta wajaba ya kula da ita.

22/09/2022

*Abin da wanda ya ji wani ciwon a Jikinsa Zai Ce*

Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce;
بِسْمِ اللهِ (ثَلاثاً) Bismil-lah (3)
Da sunan Allah (nake neman waraka). (Sau uku).
Sannan ka ce;
أَعُوذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ. (سبع)
Ina neman tsari da Allah da kuma ikonsa daga sharrin abin da nake ji (na ciwo) kuma nake jin tsoronsa. (sau bakwai)....

Address

No 67 Anguwan Liman Zaria City
Zaria

Telephone

+2347038853815

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAS Alkaleey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAS Alkaleey:

Share