05/11/2023
Assalamu alaikumu warahmatullah wabarakatuhu kamar yanda kuka sani cewa duk sati muna turo kayanmu daga Egypt cikin yardar Allah munturo kaya na wannan satin wanda zasu sauka ranar juma'a me zuwa inshallah gamasu bukatakar yin booking kuduba hotunan da zasu biyo baya yanzu haka mungode ✍️