Yasir Exclusive fashion design

Yasir Exclusive fashion design Alhamdulillah proud of my prophet Muhammad saw 🕋📿

Mafi yawan teloli suna da wanna kantar a hannun da au ke rike almakashi, amma Wace hanya kuke bi wajen magance wanna kan...
12/02/2026

Mafi yawan teloli suna da wanna kantar a hannun da au ke rike almakashi, amma Wace hanya kuke bi wajen magance wanna kantar a hannunku ?

Alhamdulillah 🙏💫🌙
19/10/2025

Alhamdulillah 🙏💫🌙

NUHU

Alhamdulillah ala kulli halin
11/10/2025

Alhamdulillah ala kulli halin

Rashin Sanin wa zai taimake ka Gobe, ya isa yasa ka zauna da kowa lafiya. be humble 🙏🕋🕋JUMA'AT KAREEM🕋🕋✍️✍️✍️✍️✍️Yasir u...
10/10/2025

Rashin Sanin wa zai taimake ka Gobe, ya isa yasa ka zauna da kowa lafiya.
be humble 🙏

🕋🕋JUMA'AT KAREEM🕋🕋

✍️✍️✍️✍️✍️
Yasir umar
10-10-2025
Yasir Exclusive fashion design

08/10/2025

New update

Anas Yakubu Musah Saneer Sulaiman Umar Lamido Gusau Yusuf Nadabo De Xcellent Fashion Academy Yasir Exclusive fashion des...
06/10/2025

Anas Yakubu Musah Saneer Sulaiman Umar Lamido Gusau Yusuf Nadabo De Xcellent Fashion Academy Yasir Exclusive fashion design

23/09/2025

seyi vodi ✂👖👔

16/09/2025

New update from Yasir Exclusive fashion Designer

TAMBAYOYIN DA YA KAMATA KOWANNE TELA YA AMSA SUShin ka taɓa tambayar kanka me yasa wasu teloli suke samun nasara fiye da...
09/09/2025

TAMBAYOYIN DA YA KAMATA KOWANNE TELA YA AMSA SU

Shin ka taɓa tambayar kanka me yasa wasu teloli suke samun nasara fiye da wasu, alhali dukkanmu muna amfani da allura da keken ɗinki iri ɗaya?

Shin kana ɗinki ne kawai domin samun kuɗin abinci, ko kana ɗinki domin ka gina sunanka ya zama abin tarihi?

Shin me yasa mun saba yin rigunan Sallah cikin sauri tare da yawa, amma bayan Sallah yawancinmu muna zama babu aikin da zamu yi don mu cigaba?

Shin ka taɓa tunanin cewa kayan da kake ɗinki yau na iya kai ka ga manyan kasuwanni na duniya idan ka canza salonka?

Shin kana da burin koyar da wasu matasa sana’ar dinki domin bayan ka, su ci gaba da jan tutarka, ko kuwa kai kaɗai kake so ka ci ribar yanzu?

Shin kana so a rika tuna ka a matsayin “tela mai taƙama da dinki mai kyau” kawai, ko a matsayin wanda ya gina masana’anta, makaranta, ko tafarki ga sauran teloli?

Shin me yasa muke jin cewa ba za mu iya yin gasa da ƙasashen waje ba, alhali mu ne muke da al’ada da fasahar asali da duniya ke nema?

Shin kai ma kana cikin telolin da ke ɗaukar sana’ar dinki a matsayin abin wucin gadi, ko kai ne wanda ya ɗauke ta a matsayin hanyar gina kima da gadon zuriyar ka?

Mu haɗu A comments section yaku Dakarun Yasir Exclusive fashion Designer

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yasir Exclusive fashion design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share