KASAR MU A YAU

KASAR MU A YAU 產品服務

04/09/2019

*HUKUNCIN MAI WASA DA SALLAH*

BIYAR DIN DUNIYA
*1*=Za a debe Albarka a rayuwarsa
*2*=Za a gusarda K**a ta mutanen kwarai a fuskarsa
*3*=Dukkanin wani aiki da zai aikata Allah bazai bashi ladaba
*4*=Baza a daukaka ADDU arsa zuwa samaba
*5*=Baya daga cikin ADDU AR salihan bayi.

*UQUBA UKU LOKACIN MUTUWARSA ITACE*

*1*=Zai mutu matsiyaci
*2*=Zai mutu yanajin yunwa
*3*=Zai mutu yanajin kishi.
Kuma Koda za a bashi ruwan koramun duniuayranan bazai masa maganin kishinba.
*UQUBA UKU ACIKIN KABARINSA ITACE*

*1*=Za a kuntata masa KABARINSA har sai hakar karinsa ya had da daya 6arin hakarkarin
*2*=Za a sakamasa garwashin wuta acikin KABARINSA yay ta juyawa aciki dare da rana.
*3*=Za a sako masa wata macijiya acikin KABARINSA Mai suna (SHUJA UL AQRA U) Daga cikin macizan wuta idanunta na wutane farcenta Kuma na baqin karfene tsawon farcenta daya tsawon tafiyar wuni dayane
Zata yiwa mamaci magana,maganartata kamar tsawa takezatace :Uban gijina ya umarceni Danai ta saranka tun lokacin sallar safiya har azahar,
Daga sallar azahar har la asar
Daga sallar la asar har magariba
Daga sallar magariba har Isha I
Daga sallar Isha I har safiya
Duk Sara daya zai nutsa cikin kasa Ana yimai azaba har bazai gushe anayimai azababa har tashin kiyama.

*UQUBA UKU LOKACIN FITOWARSA DAGA KABARINSA ITACE*

*1*=Hisabi Mai tsanani
*2*=Fushin ubangiji
*3*=Shiga wuta

*Inna lillahi wa Inna ilaihir Raji un Allah ya bamu Ikon kiyaye sallah*

*Dan Allah katurawa group ko friends Dinka domin su fadaka*

*Kasani manzo. Allah {saw}yace mutum day ya shiryu ta dalilinka yafi abaka jajayen rakuma*

*Karka gajiya wajen yiwa addininka hidma K**ar yadda aka turomaka kaima katurawa wasu*

26/08/2019

Wata rana wani dan Fulani yayi tafiya yaje lagos da yaje sai rannan ya hau mota to kuma yan cikin motor duk inyamuraine Ana cikin tafiya sai motor su ta tafi gadan gadan zata daki wani katon dutse kawai sai yan motor s**a Fara kiran Jesus Jesus kawai sai shima ya Fara kiran Jesus sai bayan an fita daga balai sai daya daga cikin inyamuran take cemasa mai yasa dazu baka Kira naka Allah ba budar bakin shi yace shegiya ai na zata sun an drivernne .😀😀😀😀😀

03/07/2018

Wrar na bawa computer da mar yin iki cikin sauki da han xari kuma wrar na hana vayrso hawa kan computer ka in kana da wrar xa ka dade ba ka sanja windon ba ina ka na sa windon 3

28/05/2018

*Legit Max Data* *Services..... Always at your service*

*Affordable Data you can't afford to miss.*

*We sell data at a very cheap and affordable price.*

*

Mu Koyi Computer A Saukake 003Yadda Ake Kunna Computer Da Yadda Ake KashetaYAYA AKE KUNNA COMPUTER?A desktop ajikin C.P....
28/05/2018

Mu Koyi Computer A Saukake 003

Yadda Ake Kunna Computer Da Yadda Ake Kasheta

YAYA AKE KUNNA COMPUTER?

A desktop ajikin C.P.U akwai wani madanni wani ajikinsa an rubuta “on” kamar dai madanni irin na talabijin to da zarar ka jona wayoyin ta ka dannan zata kawo haske, haka a Laptop tana zuwa da makunnin ta a samman Keybord zaka ga madanni shima kana dannan shi zata kawo haske, akwai wadansu kananun computer wadanda ake kira da Mini su kuma wasu s**an zo da wannan madannin a gefe, bayan ka danna ta kawo haske zata danyi loading idan da akwai password (kalmar sirri) zata kawo sai ka saka idan babu kuma zata bude ma ka, zaka ga ta saka user wata tana budewa kai tsaye wata kuma sai ka danna wajen daka saka user din, a computocin da suke dauke da windows 8 idan ta bude zata baka alamomi kamar yan hotuna sai ka nemi wanda aka saka desktop sai ka danna shine zata bude maka,

YAYA AKE KASHE COMPUTER?

Computer ba kamar talabijin ba wadda ta inda aka hawo ta nan ake sauka ma’ana ta inda aka kunna ta tanan ne za’a kashe ta, a’a idan ka kammala amfani da computer kana son ka kasheta abinda zaka yi na farko shine ka rufe dukkan ayyukan da ka bude tukunna, sanna sai ka kai kibiyar ka can kasa daga bangaren dama zaka ga Start sai ka shiga zaka ga shutdown, restart, hibernating da sleep sai ka danna shutdown idan kuma a windows 8 ne sai ka dannan can gefen ka na bangaren hagu zaka ga ya bude maka da su search start dasauransu a can kasa zaka ga setting sai ka shiga shima zaka ga shut dow nan ne zaka shiga kamar wancan,

Ga misalin su nan a hoton dake kasa:

Zaka Iya amfani da Shut cut ta hanyar danna “Alt” da “F4” shima zai kawo maka zabi sai ka zaba “shut down” “restart” sleeping” “hibernating”.

Idan ka shiga wannan start da nayi magana a sama zaka ga wani guri da aka saka My Computer to nanne zaka shiga domin ganin cikin computer ka ma’ana ko wani abu daka ajiye akanta, anan zaka foldojin da kake dasu irin su my document, music, video , da pictures da kuma sauransu, ko kuma kayi amfani da shut cut ka danne alamar windows + E ma’ana Idan ka danne shi ba zaka daga ba sai ka danna harafin “E”

Zamu dakata anan sai a rubutu na gaba.

Basheer Journalist Sharfadi
www.sharfadi.com
09035830253

April 2018.

Gaskiya Da Gaskiya Shine Muradina

Address

Taipei

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KASAR MU A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share