Real Abdul Blogger

Real Abdul Blogger I am a fun blogger, content creator, influencer. DM for partnership/endorsement

Innalillahi wa’inna ilaihim. Allah yayiwa dan majalisar jiha mai wakiltar Karamar hukumar ungoggo Rasuwa. Hon. Aminu sa’...
24/12/2025

Innalillahi wa’inna ilaihim.

Allah yayiwa dan majalisar jiha mai wakiltar Karamar hukumar ungoggo Rasuwa. Hon. Aminu sa’adu ungoggo

Ya Allah Kajikansa da rahama.

Allah ya yi wa ɗan majalisar jihar na Karamar Hukumar Birni Hon. Sarki Aliyu Daneji rasuwa, dakiku bayan rasuwar takwara...
24/12/2025

Allah ya yi wa ɗan majalisar jihar na Karamar Hukumar Birni Hon. Sarki Aliyu Daneji rasuwa, dakiku bayan rasuwar takwaransa na Ungogo Hon. Aminu Sa'ad Ungogo.

☹️
22/12/2025

☹️

20/12/2025

Shugaba Tinubu ya canza sunan jami'ar Federal University of Medical Sciences Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman University of Medical Sciences, Bauchi

Tunda Nake A Masana'antar Ban Taba Ganin Irin Wannan Soyayyar Da Aka Nuna Min Ba, Na Nuna Rashin Jin Dadi Kan Kin Saka H...
14/12/2025

Tunda Nake A Masana'antar Ban Taba Ganin Irin Wannan Soyayyar Da Aka Nuna Min Ba, Na Nuna Rashin Jin Dadi Kan Kin Saka Hotona Da Hadiza Gabon Ta Yi, Farkawa Kawai Na Yi Na Ga Duniya Ta Hargitse Da Korafi, Kuma Abin Ya Yi Min Dadi Kuma Ya Kara Min Karfin Gwiwa, Domin Har Na Soma Tattara Kayana Zan Bar Masana'antar, Inji Adam A. Zango

Me zaku ce?

KIȘĄÑ 'YAÑ SHI'À A ZARIA: Na Bar Buhari Da Allah, Cewar Sheik ZakzakyShehin malamin ya yi wannan furucin ne yayin cika s...
11/12/2025

KIȘĄÑ 'YAÑ SHI'À A ZARIA: Na Bar Buhari Da Allah, Cewar Sheik Zakzaky

Shehin malamin ya yi wannan furucin ne yayin cika shekaru goma da sojin Najeriya s**a buɗē wa ‘ya’yan ƙuɲgiyar wuța a wata arangama da s**a yi a garin Zaria dake jihar Kaduna.

A lokacin sojoji sun zarģin Zakzaky da mabiyansa da rufe hanyar wucewar tawagar shugaban rundunar sojoji na løkaciɲ, wato Lafkanar Janar Tukur Buratai.

Me zaku ce?

🤣🤣🤣🤣
11/12/2025

🤣🤣🤣🤣

09/12/2025

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Abdul Blogger posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share